Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) Bayan haka, Wannan app Yana Bayani NE igra, da alwala da Kuma Sallah addinin Musulunci cikin harshen havščina, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen bla Sako cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta Buga littafi rarraba shi, da fatan za'a Samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta dolgočasne Wata rana zai zamanto akwai Tarin littattafai Masu yawa cikin harshen havščina. ina Kuma aiki kan posodobiti yanzu dan ya Zama daidai da aplikacija di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.
Posodobljeno dne
5. avg. 2016