Saurari Karatun Kundin Tarihi Tare da Malam Aminu Ibrahim Daurawa.
Aplikimi Wannan Kyauta ne dominku 'yanuwa Hausawa Musulmi.
Domin wadansu karatuttukan na HAUSA kamar Quran Tafseer nga Sheikh Jaafar Mahmud Adam duba cikin Luaj dyqan.
Wannan App kashi biyu ne, akvai part 1 da kuma 2. Wannan shine na farkon. Dyqan Kashi na biyu yana cikin wannan.
Idan kana / kina da shawara game da wannan App na Malam Aminu Ibrahim Daurawa wato Kundin Tarishi yi amfani da email din developer ka / ki turo da sakonka / ki.
Wannan App baya bukatar data për wifi Lidhja, yana aiki ne Offline. Daga kayi downloading sa to shi kenan a yaushe zaka iya amfani dashi dominoj sauraron karatun Kundin Tarihi.
Baka bukatar tura karatun cikin wayarka / ki. Yin hakan zai ci waje mai yawa daga memorie din wayarka / ki. Amma idan kayi amfani da wannan App to size din zai zama dan kadan sannan kuma baka bukatar fotografi dube-duben. Gaba daya Kundin Tarishin yana cikin wannan App a shirye.
Idan ka / kin ji dadin wannan App, inason ku tayani da Addu'ar samun shiriya da kuma yardar Allah subhanahu wata'alaa. Allahu i shiryemu gaba daya ya kuma sanyamu cikin masu babban rabo da kuma kyakkyawan lada wato Aljannah Ameen Ameen.
Allahu saka ma Malam Aminu Ibrahim Daurawa da AlkhairinSa Ameen.
Nagode da ka / ki duba wannan App nawa!
Ku huta lafiya.
Sai anjima !!
Përditësuar më
18 jan 2024