Sautul Hikma Radio wani reshe ne na sashin adireshin yanar gizon na sautulhikma.com, një rediyon kirkiri don kawo muku shirye-shirye managarta da karatuttukan Maluman Sunnah a saukake.
Muna Shirye-Shirye Kamar Haka:
• Wa'azozi daban-daban
• Karatun kur'ani mai girma
• Shirin fetava da amsoshin tamboyoyi
• Tarihin malumai da magabata
• Tefsirin e Ramazanit
da sauransu.
Ku kasance da Sautul Hikma Radio domin amfanuwar kanku, iyalanku da sauran yan uwanku ta fuskar addini.
Sautul Hikma Radio, Karatuttukan Maluman Sunnah a Saukake!
© Sautul Hikma Nigeria | 2022 Të gjitha të drejtat e rezervuara.
Përditësuar më
11 jan 2023