Musulmai sun yarda da cewa, Annabi na farko kuma shine mutum na farko da aka fara halitta Adam, wanda Allah Madaukakin Sarki ya halitta . Mafi yawan wahayoyi daga cikin 48 na Annabawa a Yahudanci da Annabawa a Kiristanci anfadesu a Kurani saidai da dan banbanci kadan, misali, Ilyas ana kiransa da (Elisha) da yahudanci, (Job) shine Ejub, Isah kuma Isa, da sauransu. Në Torah da akaba Annabi Musa ana kiranta daTorah da musulunci kuma Taurat, (Psalmet) da akaba Annabi Dawuda) itace Zabura sukuma suke kira da (Zabur), sai littafin annabi Isah itace Injila (Ungjilli).[1]
Wanda ya banbanta a addinin musulunci shine Annabi Muhamed ibn Abdullah, wanda musulmai suka yarda da shine "Cikamakon Annabawa" (Khatam en-Nabiyyin, wato. Annabin karshe); kuma Quran ne aka saukar Masa amma ba bashi ya rubuta ta ba,[6] Musulmai sun yarda da cewar itace littafin karshe kuma ita Allah madaukaki ke tsare ta, daga samun wani canji, ragi, kari ko kutse acikin ta, te Annabi Muhamed shine manzo kuma annabin karshe.