Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,
Vill ansökan mai suna Guzirin Alkiyama-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Guzirin Alkiyama da kuma alamomin tashin Alkiyama.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonusspår (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar dataanslutning kafin suyi spelar.
Ku Duba kundappar din anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin.
Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, till ya tuntube ni ta e-postadress din da na bayar en kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji dagar gareku.
kar ku manta kuyi betyg Vill du app app dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode
Uppdaterades den
2 feb. 2024