Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Mohammad (SAW) bayan haka, Wannan littafi ne da Yake bayani a kan Tauhidi en addinin Musulunci cikin harshen Hausa, DOMIN amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi sauki wajen yada sako en cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi en rarraba shi, da fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki en matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai Masu Yawa cikin harshen Hausa.
Uppdaterades den
17 maj 2017