Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

Ina matangazo
4.7
Maoni elfu 1.08
elfu 100+
Vipakuliwa
Daraja la maudhui
Kila mtu
Picha ya skrini
Picha ya skrini
Picha ya skrini
Picha ya skrini
Picha ya skrini
Picha ya skrini
Picha ya skrini
Picha ya skrini
Picha ya skrini
Picha ya skrini
Picha ya skrini
Picha ya skrini
Picha ya skrini
Picha ya skrini
Picha ya skrini
Picha ya skrini
Picha ya skrini
Picha ya skrini

Kuhusu programu hii

Sauke Karatun tafsirin alkur-ani mai girma JUZ AMMA tafseer sheikh jafar mahmud adam. Acikin wannan manhajja zaku samu tafsirin Juz Amma wato tun daga kan suratun Naba'i har zuwa suratun Nasi.

Karan sauti mai kyau. Kamilisha Tafsiyr Sheikh Ja'afar Mahmud. Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin.

Mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsiri domin saukin dubawa.

Domin sauke sheikh ja'afar mahmud adam kamili tafsir me dauke da tafsirin daga suratul baqarah zuwa suratun nasi mai aiki babu bukatar data sai ku ziyarci shafin kareemtkb a yanar gizo-gizo

Tarihin Rayuwar Sheikh Jafar Mahmud Adam Kano :

Shaikh Ja’afar Mahmoud Adam a garin Daura, a shekarata 1962 (ko da yake wani lokacin Yakan CE1964).

Sheikh Ja'afar ya kammala hardar alkur'ani a 1978. A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al ' Adun Rude Misra, Egypt Cultural Centre), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba suyi boko ba ta Masallaci Madarasa ya Jioni ya Watu Wazima. jafar kamili tafsir nje ya mtandao

Ya kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. jafar complete quran tafsir offline

A shekara ta 1989, ya sami gurbin karatu ajami’ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta Ilimin Tafsir wanda kuma ya kammala a Shekara ta 1993. sheikh jafar complete tafseer offline

Sannan Sheikh Ja’afar ya sami damar Kammala karatunsa na digrii na biyu (Masters) a Jami’ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika da Take Khartoum, Sudan. Ya kammala karatunsa na digrii na uko, wato degree na digirgir (Phd), a Jami'ar Usman dan Fodiyo dake Sokoto. tafsir ya sheikh jafar

Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur’ani mai Girma. sheikh jafar tafsir nje ya mtandao

Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin wannan cibiya (Sheikh Ja’afar Islamic Documentation Centre). Sheikh Jafar tafsir 2006
Ilisasishwa tarehe
18 Jan 2024

Usalama wa data

Usalama huanza kwa kuelewa jinsi wasanidi programu wanavyokusanya na kushiriki data yako. Faragha ya data na mbinu za usalama zinaweza kutofautiana kulingana na matumizi yako, eneo ulilopo na umri wako. Msanidi programu ametoa maelezo haya na anaweza kuyasasisha kadiri muda unavyopita.
Programu hii huenda ikashiriki aina hii ya data na watu wengine
Mahali, Maelezo ya fedha na nyingine3
Programu hii huenda ikakusanya aina hizi za data
Mahali, Taarifa binafsi na nyingine3
Data inasimbwa kwa njia fiche inapotumwa
Data haiwezi kufutwa

Ukadiriaji na maoni

4.7
Maoni elfu 1.07