Wasu daga cikin kalaman da saurayi zai burge thiswa dasu wanda zasu taimaka matuka wajen burge yan mata da samari a wantan zamani.
Akwai zafafan kalamai da muka shirya cikin wantan manhaja wanda koda mutum bai taba tunkarar thiswa ba zasu taimakeshi matuka wajen yin nasara.
Saboda haka ga wasu daga cikin abubuwan da wantan app ya kunsa:
1. Yadda ake soyayya
2. Yadda ake gane soyayya
3. Soyayyar gaskiya
4. Kalaman masoya
5. burge buwa
Wadannan dama suaransu duk suna a ciki, saboda haka kada ku manta ku turawa yan uwa don suma su amfana.
Güncellenme tarihi
29 Tem 2023