Wakokin Shata Mp3

Містить рекламу
5,0
336 відгуків
100 тис.+
Завантаження
Вікові обмеження
Для всіх від 10 років
Знімок екрана
Знімок екрана
Знімок екрана
Знімок екрана
Знімок екрана
Знімок екрана
Знімок екрана
Знімок екрана

Про цей додаток

Ваньман Маньяжа та Кунші був даг цикін фіттанун докон Мамман Шата. Програма Wannan anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:

* Абба Сірі Сірі
* ABU Zaria
* Мафія Лафія Май Даура
* Малам Бабба На Кофар Габас
* Zaki Sarkin Hadejia Maje
* Umaru Dan Danduna Na Gwandu
* Сані Ауді
* Гагарабадау
* Лафія Закі
* Na Tsaya ga Annabi Muhammadu (SAW)
* Саркін Зазау Шеху
* Бакандамія

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "огляд" sannana kuyi "рейтинг" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.


Wanene Mamman Shata?
Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba za'a заради yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yi kaura zuwa birnin Kano. Lokacin da ya rasu an birneshi a Daura kamar yadda ya bar wasiyya. yana da wakoki wanda bicike har yanzu bai san yawan su ba dan shi kan sa a tambaye shi ko yasan adadin wakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma a shekarun baya a sam wata baturiya ta zo ta hada wakokin sa kimanin dubu hudu. yanada da abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka duk lokacin da aka bida yayi hakan batareda inda-inda ba.

Тамбаї Марігай д-р Мамман Шата cewar a ina ya soma waka sai ya kad baki ya ce “A nan Musawa inda aka haife ni a nan na soma waka kuma duk inda na yawo to da wakata suka ganni„

Ко ване далілі вам д-р Мамман Шата і сома вака а райварса, га дай амсар да я баяр "Далілі блиск кірінія та ярінта курум, бавай дон гадон ува ко уба ба, домінування кува на даде іна бана кабар ко аніні, в ма samu kudi sai dai makada da maroka su dauka. Sai daga baya bayan na mai da waka sana'a na fara amsar kudi „

Доктор Мамман Шата хоче суна наса Шата

"Wanda ya sa mini wannan suna Shata sunansa Magaji Salamu, shine ya samin suna Shata Mijin mai daki, ita mai dakin kaka ta ce, ita ce ta haifi wanda y haife ni„

Da aka tambayi Dr. Cewar wace waka ce ta fi suna kuma ya fi jin dadin ta ko kuma ta fi bir shi a duk ilahirin wakokin da ya yi, sai ya ba da amsa kamar haka “To wannan wani abune mawuya ci a wurina kuma kowa yace zai iya ganewa karya yake yi tunda shi shatan bai ganeba „

Bisa al'ada ga yanda mawakan Hausa suke yin wakokin su, akwai waka da suke yi wa kansu da kansu kirari a cikinta wadda aka fi sani da suna Bakandamiya. До шима Марігаї доктор Мамман Шата бай дає каса а гуїва ба ваєн і ва канса ірін wannan waka.

Daya daga cikin hikimomin da Allah ya baiwa Marigayin shine cewar yana iya kirkirar waka a duk lokacin da yaga dama ko kuma aka bukaci da ya yi hakan. Misali wakar da ya yi ta Dajin-runhu da kuma wakar da ya yi ta Canada Center a lokacin da ya kai ziyara kasar Amurka.

Bisa al'adar Hausa, Mawaka sukan yi wa Mutane Waka, to amma a wani lokaci akan yi wa wakar mummunar fahimta, misali wakar da ya yi ta kusoshin Birni Uwawu da kuma wakar nan ta Na-malumfashi Habu Dan-mama, wanda masu fashin bakin wakoki su ke ganin cewa, wadannan wakoki ya yi sune domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da aka aka tambayi Dr. Cewar Shin Ko Wannan Bayani na Masu Бакін Вакокі Хака Яке Сай Я Це "To wannan zance ne irin nasu, shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira sun san abinda na ce„
Оновлено
8 лют. 2024 р.

Безпека даних

Безпека визначається тим, як додаток збирає та кому передає ваші дані. Способи забезпечення конфіденційності й захисту даних можуть різнитися залежно від використання додатка, регіону та віку користувача. Розробник, який надає цю інформацію, може оновлювати її.
Дані не передаються третім сторонам
Докладніше про те, як розробники заявляють про передавання даних
Дані не збираються
Докладніше про те, як розробники заявляють про збирання даних
Дані передаються в зашифрованому вигляді
Видалити дані неможливо

Оцінки та відгуки

5,0
332 відгуки

Що нового

*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer