Sautul Hikma Radio wani reshe ne na sashin adireshin yanar gizon na sautulhikma.com, an kirkiri rediyon don kawo muku shirye-shirye managarta da karatuttukan Maluman Sunnah a saukake。
Muna Shirye-Shirye Kamar Haka:
• Wa'azozi daban-daban
• Karatun kur'ani mai girma
• Shirin fatawa da amsoshin tamboyoyi
• Tarihin malumai da magabata
• Tafsirin 斋月
达索兰苏。
Ku kasance da Sautul Hikma Radio domin amfanuwar kanku,iyalanku da sauran yan uwanku ta fuskar addini。
Sautul Hikma Radio, Karatuttukan Maluman Sunnah a Saukake!
© Sautul Hikma 尼日利亚 | 2022版权所有。