Sheikh Mohd Bn Uthman lectures

Bevat advertensies
10 k+
Aflaaie
Inhoudgradering
Almal
Skermkiekieprent
Skermkiekieprent
Skermkiekieprent
Skermkiekieprent
Skermkiekieprent
Skermkiekieprent
Skermkiekieprent
Skermkiekieprent

Meer oor hierdie app

wannan aansoek na dauke da wasu daga cikin karatuttukan Sheikh Mohd Bn Uthman kano. Hakika Malam Sheikh Mohd Bn Uthman na Daya daga cikin malaman musulunci Wanda Yayi Suna wajen koyar da karatun addini n Gida da Kuma wajen Nigerië.

Muna rokon Allah ya karawa Malam ilimi da Kuma basira ya Kuma Kare kareshi daga makiya addinin Allah, mu Kuma Allah ya bamu Ikon ji da Kuma amfani da abin da muka saurara.

Baya da karatun Sheikh Mohd Bn Uthman kano za Kuma n Iya samun wasu karatuttukan na wasu daga cikin manyan Malam kasar Hausa idan akayi seaching (adamsdust) 'n toneelstuk winkel, Irin su
Sheikh Jafar Mahmud Adam, Sheikh Albani zariya, Sheikh Ali Isah fantami, shiekh Kabir Gombe, Sheikh Ahmad Sulaiman, Sheikh Hafiz yahuza Bauchi da dai sauran su.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta Kamar
volledige Koran af deur Sheikh Abdul Rahman al-Sudais
pragtige Koran voordrag deur Sheikh Maher almuquiy
volledige Koran af deur shiekh abdolbasit
Koran voordrag deur mishary alfasy mp3 af en so aan.

Da dai sauransu. Duba Adamsdut cikin speel Domin samun su.

Idan kunji dadin wannan manhajja Kada ku manta sahring dinta n WhatsApp, Facebook, e-pos da dai sauransu Domin sauran yanuwa su SAMU. Allah ya karba mana Baki Daya aameen.

Kada n manta gradering din wannan aansoek na Sheikh Mohd Bn Uthman doseer tauraro biyar cikin wannan Gida.
Opgedateer op
10 Jul. 2020

Dataveiligheid

Ontwikkelaars kan hier inligting wys oor hoe hul program jou data insamel en gebruik. Kom meer te wete oor dataveiligheid
Geen inligting beskikbaar nie

Wat's nuut

New version with new features