Part 2 of 2 of Arbauna hadith Ja'afar Mahmoud Wannan karashen karatun sheikh Ja'afar Mahmud Adam ne na karatun arba'una Hadith. Wannan App din na dauke da Hadith ( 21 - 49 ).
A cikin wanna App din akwai download link domin karatun Arba'una Hadith na Mallam Ja'afar Mahmud Adam ( Arbaun Hadith 1 - 20 ) .
Bayan karatun Arbaun Hadith na Mallam Jaafar Mahmud Adam, idan ka/ki na da bukatar wadansu karatuttukan na Jafar mahmud to duba sauran Apps dina dake cikin Google's Play Store. Ka/ki rubuta kareemtkb a search bar domin ganin dukkan App dina.
Idan kuna da bukatar wadansu karatun na mallam Jaafar Mahmud Adam to ku rubuto min sako tayin amfani da email nasir.abdulkarim1@gmail.com
Kada ka/ki manta sharing din wannan App na Karatun Malam jafar mahmud da sauran 'yanuwa musulmi Hausawa.
Akwai wadansu karatuttukan na malam Jafar Mahmud kamar haka: