Godiya ta tabbata ga Alláh Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Alláh su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan Haka, Wannan dan littafi Yana Bayani ne hra da tsarki addinin Musulunci cikin harshen Hausa, Domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan Hanya mafi sauki wajen bla sako cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, Sabanin tsohuwar Hanya ta Buga littafi rarraba shi, da fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki matsayin Sadakatul Jariya Domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi ta bla Wata rana zai zamanto akwai Tarin littattafai masu Yawa cikin harshen Hausa. ina Kuma aiki kan aktualizovat yanzu dan ya Zama Daidai da app di na, na Aikin Hajj da Umrah Domin dada saukaka shi ga mai Karatu.
Datum aktualizace
3. 8. 2016
Knihy a referenční materiály