Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE

Indeholder annoncer
100 t+
Downloads
Indholdsklassificering
Alle
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot
Screenshot

Om denne app

Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano. Acikin wannan app zaku samu ahmad Sulaiman dua. Dukkan karatuttukan dake cikin wannan manhajja ta ahmad sulaiman komplet quran na dauke da kyakkyawan suti mai karan suti sosai

Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 fungerer med INTERNET FORBINDELSE!

Akwai bukatar a kunne data wato a zama online domin manhajja ta kawo muku wannan sauti mai kyau mai dadin sauraro. Domin samun ahmad Sulaiman komplet Koranen offline er en duba sauran manhajjoji på KareemTKB. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3

Tarihin Alaramma ahmad sulaiman kano: Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi karamasatun Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi til e-mail dinmu nasir.abdulkarim1@gmail.com zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Mungode.

Akwai wadansu Hausa islamiske apps kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashubuahhaci Volumen da shububuahhaci da shububuahhat. Ahmed Suleiman Fuld Koran mp3 ONLINE VERSION

Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi deler dinta ta whatsapp-grupper, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Idan kukayi downloader na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:

- Sheikh ahmed Sulaiman hele Koranen

- Ahmed Sulaiman Kano (oplæser af den hellige Koran fra Kano State Nigeria)

- wannan koranen ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.

Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman hele koranen, sannan muna da wata manhajjar akan ahmed suleiman quran offline, kuma cikin wannan app din zaku samu adduar wannan malami acan kasa, mun saka mata suna du ahmed suplication) . Ahmad Sulaiman Kano koranen mp3

Idan an kunna wannan app akaji wani suti bayayi ko kuma an samu wata matsala ta daban, sai a aiko mana sakon gaggawa a adireshinmu na e-mail wato nasir.abdulkarim1@gmail.com Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline Yanzu haka mun kawo muku wannan update wani danuwa daya aiko mana da sako cewar manhajjar ya kunna data wato han er online amma batayin aiki. Ahmad Sulaiman komplet Koranen offline mp3

Ahmad Ibrahim Sulaiman Koranen yana bukatar internet kafin ya fara aiki,download ka saurara og duk lokalecin da kake bukata.

Ku huta lafiya.
Opdateret
18. jan. 2024

Datasikkerhed

For at du kan beskytte dine data, er det vigtigt at sætte sig ind i, hvordan udviklere indsamler og deler disse data. Databeskyttelses- og sikkerhedsprocedurer kan variere afhængigt af din brug, din region og din alder. Udvikleren har leveret disse oplysninger og kan løbende opdatere dem.
Denne app deler muligvis disse datatyper med tredjeparter
Lokation, Finansielle oplysninger og 3 andre datatyper
Denne app indsamler muligvis disse datatyper
Lokation, Personlige oplysninger og 3 andre datatyper
Data krypteres under overførsel
Data kan ikke slettes