Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh,
Imam Nawawis vierzig Hadith: Nawawis vierzig (sc. „Vierzig Hadith“ auf Arabisch: al-arbaʿīn al-nawawiyyah) ist eine Zusammenstellung von vierzig Hadithen von Imam al-Nawawi, von denen die meisten von Sahih Muslim und Sahih al-Bukhari stammen. Diese Hadith-Sammlung wurde im Laufe der Jahrhunderte besonders geschätzt, weil sie von einer der bedeutendsten und angesehensten Autoritäten der islamischen Rechtsprechung eine Destillation der Grundlagen des islamischen heiligen Rechts oder der Sharīʿah darstellt. Bei der Zusammenstellung dieser Sammlung war es das ausdrückliche Ziel des Autors, dass „jeder Hadith ein großes Fundament (qāʿida ʿaẓīma) der Religion ist, das von den Religionswissenschaftlern als„ Achse des Islam “oder„ die Hälfte des Islam “oder„ das dritte davon 'oder ähnliches, und um es zur Regel zu machen, dass diese vierzig Hadithe als gesund (ṣaṣīḥ) eingestuft werden. “ Diese Arbeit ist die repräsentativste des arbaʿīniyyāt-Genres des Hadith. Referenziert (Wikipedia)
Wannan Anwendung ne domin kawo muku kammalallen karatun fassarar littafin Arba'una Hadith Eine Nawawi Tara da Sheikh Ja'afar Mahmud Adam. Wannan manhajja na bukatar a kunna data domin tayi aiki.
Akwai sauran manhajjoji da suka kawo muku karatun Arbauna Hadith tara da malam Jaafar kuma basa bukatar daten domin suyi aiki sai dai sunyi nauyi sosai kuma karar sautin dake ciki bashi da karfi sosai. Wannan Shine Yasa Muka Kawo Muku Möchte Sabuwar Manhajja Don Sake Kawo Muku Kammalallen Karatun Arbauna Hadis Na Sheikh Jafar A Waje Daya Mai Kyakkyawan Karar Sauti.
Bayan Arbaun Hadith Scheich Jafar, Akwai Sauran Karatuttuka Kamarsu:
Siffatus Salatin Nabiyyi
Bulughul Maram Malam Jafar
Riad Salihin
Umdatul ahkam
Kitab Tauhid da dai sauransu.
Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta kuyi teilen dinta da sauran yanuwa musulmai. Allah ya Karba Mana Gaba Daya.
Idan kun sami wani kuskure ko kuna son bayar da wata shawara spiel da wannan manhajja ko wata manhajja daban, um zaku iya aiko da sako na kai tsaye tayin amfani da email din Entwickler.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
Aktualisiert am
18.01.2024