Sheikh Mohd Bn Uthman lectures

Sisaldab reklaame
10 tuh+
Allalaadimised
Sisu reiting
Kõik
Ekraanipilt
Ekraanipilt
Ekraanipilt
Ekraanipilt
Ekraanipilt
Ekraanipilt
Ekraanipilt
Ekraanipilt

Rakenduse teave

Wannan taotluse na DAUKE da wasu Daga cikin karatuttukan Sheikh Mohd Bn Uthman Kano. Hakika malam Sheikh Mohd Bn Uthman na daya Daga cikin Malaman musulunci Wanda YAYI Suna wajen koyar da karatun addini Gida da Kuma wajen Nigeeria.

Muna Rokon Jumal ya Karawa malam ilimi da Kuma basira ya Kuma kare kareshi Daga makiya addinin Jumal, mu Kuma Jumal ya bamu ikoon ji da Kuma amfani da Abin da muka saurara.

Baya da karatun Sheikh Mohd Bn Uthman kano za Kuma iya samun wasu karatuttukan na wasu Daga cikin manyan malam Kasar hausa Idan akayi seaching (adamsdust) play poe IRIN su
Sheikh Jafar mahmud Adam, Sheikh Albani zariya, Sheikh Ali isah fantami, Shiekh kabir Gombe, Sheikh Ahmad sulaiman, Sheikh Hafiz yahuza Bauchi da dai sauran su.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta Kamar
täielik Koraanis võrguühenduseta Sheikh ABDULRAHMAN al-Sudais
ilus Koraani ettekandmist Sheikh maher almuquiy
täielik Koraanis võrguühenduseta Shiekh abdolbasit
Koraani ettekandmist mishary alfasy mp3 offline ja nii edasi.

Da dai sauransu. Duba Adamsdut cikin mängida DOMIN samun su.

Idan kunji dadin Wannan manhajja kada ku manta sahring dinta whatsapp, facebook, e-posti da dai sauransu DOMIN sauran yanuwa su Samu. Jumal ya karba mana Baki daya aameen.

Kada manta hinnang din Wannan taotluse na Sheikh Mohd Bn Uthman luennoi tauraro biyar cikin Wannan Gida.
Värskendatud:
10. juuli 2020

Andmete ohutus

Arendajad saavad siin kuvada teavet selle kohta, kuidas nende rakendus teie andmeid kogub ja kasutab.  Lisateave andmete ohutuse kohta
Teave puudub

Mis on uut?

New version with new features