Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan julges yayi daga gama cin abincin julges.
Wuraren da ake yin tatsuniya päike kasu kamar haka,
1.Dandali
2.Dakin wata tsohuwa
3.Daki ko zauren dattijo
4.Dakin kwanan samari
Tatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba. Ana kuma danganta labarin da kwari kamar Gizo da Koki, da sauran su. Ga yar wata nan don tuun lokacin yarintar mu. haka kuma ana kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin izna.
misalin tatsuniya
* Tatsuniyar gizo da koki
* Tatsuniyar gidan sarki da sauransu.
sauke wannan app zuwa wayarku domin samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa.
Dan Allah on alati võimeline hindama rakendust.
Mungode !!
Värskendatud:
29. aug 2024