Godiya ta tabbata ga Ala Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Ala su kara ga tabbata fiyayyen halitta Annabi Muhammad (ikusi) bayan haka, Wannan dan littafi Fassarar Arba'unan Nawawi ne cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan Hanya mafi sauki wajen txor dio a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar Hanya ta buga littafi bat rarraba shi, da fatan za'a Samu Wani Wanda zai dauki nauyin wannan aiki bat matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda Wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai Masu Yawa cikin harshen hausa. ina kuma aiki kan eguneratu yanzu bat dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai Karatuko.
Azken eguneratzea
2016(e)ko abu. 5(a)