Littafin Kalaman Soyayya

Sisältää mainoksia
50 t.+
Lataukset
Sisällön ikärajoitus
Kaikki
Kuvakaappaus
Kuvakaappaus
Kuvakaappaus
Kuvakaappaus

Tietoa sovelluksesta

Kadan daga cikin Irin Kalaman Sovellus din
M A I D A R A J A T A

Na zo fitar da ke daga jikin ki, sannan na sanya ki cikin Zuciyata. Na zo na fitar da kyawun ki, wanda ba ki taɓa sanin kina da shi ba, sannan na haurar da ke, kamar addu'a zuwa sararin samaniya.

Mai Darajata, ki ɗauke ni, ki inganta Ruhi na, ki cika ni da soyayyar ki, ki sake ni tsakanin Duniyoyi biyu. Idan na saita Zuciyata akan wani abu, ba ke ba, ki ƙona ni daga ciki.

Mai Darajata, ki ɗauke dukkan abinda nake so, ki wafce dukkan abinda nake yi, ki tafi da dukkan abinda nake muradi, ki tafi da dukkan abinda ya ɗauke ni gare ki.

Ke ce Ruhi na, kuma ba tare da Ruhi na ba, ban san yadda zan rayu ba. Ke ce Idanuwa na, kuma ba tare da ke ba, ba ni da Idanuwan gani. Kuma cikin dare, zan kwanta barci tare da ke a cikin Zuciya ta.

In sanya ki cikin Zuciyata, tunani kawai za ki zamto. Bazan yi hakan ba. In rike ki cikin Idanuwa na, za su sauya ki zuwa Ƙaya. Bazan yi hakan ba. Zan shirya ki cikin numfashi na, ta nan za ki zamo rayuwa ta.

kalaman soyayya
zafafan kalaman soyayya zalla
zafafan kalaman soyayya
tsantsar kalaman soyayya
http //kalaman soyayya
zafafan kalaman soyayya zallah
duniyar kalaman soyayya
kalaman soyayya masu ratsa zuciya
kalaman soyayya na iskanci
kalaman soyayya masu kwantar da hankali
kalaman soyayya na barka da safiya
kalaman soyayya a waya
kalaman soyayya ja musulunci
kalaman soyayya a - z
kalaman soyayya -sovellus
kalaman soyayya ja rubuce
kalaman soyayya a hausa
kalaman soyayya ääni
kalaman soyayya haduwar farko
kalaman soyayya a-z
kalaman soyayya ja englanti
aturomin kalaman soyayya
sovellus kalaman soyayya
abani kalaman soyayya
abba dan-hausa kalaman soyayya
a–z kalaman soyayya
sovellus kalaman soyayya
audio kalaman soyayya
apk kalaman soyayya
sani ahmad kalaman soyayya
kalaman soyayya barka da dare
kalaman soyayya barka da juma'a
kalaman soyayya barka da rana
kalaman soyayya bada hakuri
kalaman soyayya barka da turvallista
kalaman soyayya barka da safiya
kalaman soyayya kirjoittanut sani ahmad
kalaman soyayya by sani ahmad mp3-lataus
kalaman soyayya barka da yamma
kalaman soyayya barkada shan ruwa
paras kalaman soyayya
bbc hausa kalaman soyayya
bbc hausa kalaman soyayya zalla
bbc kalaman soyayya
bbchausacom kalaman soyayya
bbc hausa zafafan kalaman soyayya
bbc hausa kalaman soyayya masu dadi
barka da safiya kalaman soyayya
bbc hausa kalaman soyayya zafafa
bbc hausa kalaman soyayya 2021
Päivitetty
25.8.2024

Dataturvallisuus

Turvallisuus alkaa siitä, että ymmärrät, miten kehittäjät keräävät ja jakavat dataasi. Datan yksityisyys- ja turvallisuuskäytännöt saattavat vaihdella käytön, alueen ja iän mukaan. Kehittäjä on antanut nämä tiedot ja saattaa päivittää niitä myöhemmin.
Dataa ei jaettu kolmansille osapuolille
Lue, miten kehittäjät ilmoittavat jakamisesta
Dataa ei ole kerätty
Lue, miten kehittäjät ilmoittavat keräämisestä
Data salataan siirron ajaksi
Dataa ei voi poistaa

Uutta

Littafin Kalaman Soyayya Don mu koyi Yadda ake tsara Mata.
*Kalaman Soyayya
*So Gamonjini
*Muyi Soyayya
*So Sunadari