Abincin Hausawa (Hausa Recipe)

מכיל מודעות
4.8
227 ביקורות
+50K‏
הורדות
סיווג תוכן
כולם
צילום מסך
צילום מסך
צילום מסך
צילום מסך
צילום מסך
צילום מסך
צילום מסך
צילום מסך
צילום מסך
צילום מסך

מידע על אפליקציה זו

יישום Wannan Abincin Hausawa (מתכון Hausa) na kunshe da kala-kala na abincin hausa, yana kuma dauke da yadda zako sarrafa ko kuma kiyi wannna abincin cikin sauki.Anyi bayani daki-daki dakuma irin kayan abincin da zakiyi amafani dasad זאקי זובה, טאקאיס דאי זאן איה קווה רוצה ליישום na dauke da duk wani abu da kike bukata domin yin abincin hausawa kala daban-daban. יישום din ba iya da yaren hausa ya tsaya ba kawai ya yi bayani da harshen turanci (אנגלית) ga wadan da ba hausawa ba kuma kuma suke son girka irin abincin hausawa. אני מוריד את היישום שלך wannan דומיננטה girka duk קלאר abincin da kike bukata cikin sauki.kadan daga cikin irin callar abincin da kuma yanda ake girka su dake cikin רוצה יישום Abincin Hausawa (מתכון Hausa) שון קאמר haka:


DANWAKE
KUNUN GYDA
KUNUN AYA
KUNUN TSAMIYA
אלאלה
קוזאי
TUN MASA
טמווון סמוביטה
ZOBORODO
TUWON SHINKAFA
רייס ג'ולף
קילשי
אדמסדוט
דון אללה בקינג'י דדין רוצה ליישם יישום טאימאקה איי איי נאסה חמישה כוכבים דומיין יאיי סאמא דומין וודאן דה קאי קויאן אבינצ'ין אוסאווה בסוניי מחפש את אותו שי שיקין סאוקי.
za kuma a iya samun karatuttukan wasu daga cikin Manya malaman kasar hausa irin su shehh jafar, sheik albani zaria, sheikh al isah fantami, שייח אחמד sulaiman וכו '.


דן טאאיציקסן תרחין חוסאווה.

אלוממר האוסא דאי, אלמומסה דאק זאיונה א ארוואו מאסו ימאמסין טארייאר נייייריה דה קודו מאסו יממאצין ג'מהורייאר נייאר. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazu acikin kasashen אפירקה da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar Hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa לזרוח asalin yarensu. Hausari, שומר תארים, לא מתכוון לביראן salasalar. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. שקארו פרקו-פרקון עד 1900, סאדדה קבילאר Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkin bayan gida, a bisa karkashen mulkin mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-cane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.

Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.

דאורה קאסאצ'ה עשתה קאסאני מאי דדווה דה תריחי קאסר חוסאווה.

Sana'ar noma ita ce babbar sana'ar hausawa, sabo da ingancin noma; hausawa ke wa sana'ar noma kirari da cewa, "na duke tsohon ciniki kowa yazo duniya kai yatarar", akwai kuma wasu sana'o'in kamar su sha'anin jima watau harkar fatu, rini, sa'a da kira, fannonin לטבול mutukar סמון סיגאבה a harkokin sana'o'in Hausawa. Hausawa dai sun jima da shahara wajen harkar fatauci kana kuma masu arziki na taka rawa a sha'anin yau da kumum, טרה דה מאסו mulki da masana.
Harshen Hausa shi ne mafi girma da kuma mafi sanayyar harhhe a nahiyar Afirka, harshen hausa ya aro wasu kalmomi daga wasu harsuna musamman larabci kana kuma harshen na tafiya tare da yanayin mu na zamani bisa al'adar cudeni-in cudeka. Harshen Hausa dai ya zama harshen yau da kullum ga miliyoyin jama'a da ba Hausawa bane a nahiyar Afirka. Bugu da Kari, akwai cincirindon al'ummar Hausawa a Manyan biranen yammacin Afirka da arewacin Afirka da kuma yankunan cinikayyar al'ummar Hausawa da kuma yankunan da Hausawa suka jima suna bi a hanyar ta zuwa aikin Hajji. Akwai kuma rubutattun adabi masu zurfi da kasidodi da kuma rubuce - rubuce a rubutun ajami da aka buga tun kafin zuwan Turawa 'yan mulkin mallaka na birtaniya. Har ila yau, kuma wani tsarin rubutu a ajami da aka kirkiro tun kafin zuwan turawa, da ba kasafai ake amfani da shi ba yanzu.
עדכון אחרון בתאריך
27 באוק׳ 2023

אבטחת נתונים

כדי לשמור על הבטיחות צריך קודם כל להבין איך המפתחים אוספים ומשתפים את הנתונים שלך. נוהלי פרטיות הנתונים ואבטחת הנתונים עשויים להשתנות בהתאם לשימוש, לאזור ולגיל המשתמש. המפתח סיפק את המידע הזה והוא עשוי לעדכן אותו מדי פעם.
לא מתבצע שיתוף נתונים עם צדדים שלישיים
הנתונים מוצפנים בזמן ההעברה
אי אפשר למחוק את הנתונים

מה חדש

New app version with new features. All bugs fixes