Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE

Sadrži oglase
4,7
1,04 tis. recenzija
100 tis.+
Preuzimanja
Ocjena sadržaja
Svi
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona

O ovoj aplikaciji

Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano. Acikin wannan app zaku samu ahmad sulaiman dua. Dukkan karatuttukan dake cikin wannan manhajja ta ahmad sulaiman kompletan quran na dauke da kyakkyawan sauti mai karan sauti sosai

Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 radi s INTERNETSKOM VEZOM!

Akwai bukatar a kunna data wato a zama online domin manhajja ta kawo muku wannan sauti mai kyau mai dadin sauraro. Domin samun ahmad sulaiman kompletan Kur'an izvan mreže sai a duba sauran manhajjoji na KareemTKB. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3

Tarihin Alaramma ahmad sulaiman kano: Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nige ria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu nasir.abdulkarim1@gmail.com zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Mungode.

Akwai wadansu Hausa islamske aplikacije kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah svezak da sauran lakcoci. Ahmed Suleiman Cijeli Kur'an mp3 ONLINE VERZIJA

Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi dijeljenje dinta ta WhatsApp grupe, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Idan kukayi preuzima na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:

- sheikh ahmed sulaiman puni kur'an

- ahmed sulaiman kano (recitator Časnog Kur'ana iz države Kano Nigerija)

- wannan quran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.

Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman full quran, sannan muna da wata manhajjar akan ahmed suleiman quran offline, kuma cikin wannan app din zaku samu adduar wannan malami acan kasa, mun saka mata suna ahmed suleiman dua (Quran Comp molitva za molitvu) . Ahmad Sulaiman Kano kur'an mp3

Idan an kunna wannan app akaji wani sauti bayayi ko kuma an samu wata matsala ta daban, sai a aiko mana sakon gaggawa a adireshinmu na email wato nasir.abdulkarim1@gmail.com Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline Yanzu haka mun kawo muku wannan update ne sakamakon wani danuwa daya aiko mana da sako cewar manhajjar ya kunna data wato on je online amma batayin aiki. Ahmad Sulaiman kompletan Kur'an izvan mreže mp3

Ahmad Ibrahim Sulaiman Quran yana bukatar internet kafin ya fara aiki,download ka saurara a duk lokacin da kake bukata.

Ku huta lafiya.
Ažurirano
18. sij 2024.

Sigurnost podataka

Sigurnost počinje razumijevanjem načina na koji razvojni programeri prikupljaju i dijele vaše podatke. Prakse privatnosti i sigurnosti podataka mogu se razlikovati ovisno o vašoj upotrebi, regiji i dobi. Te informacije pružio je razvojni programer koji ih tijekom vremena može ažurirati.
Ova aplikacija može dijeliti ove vrste podataka s trećim stranama
Lokacija, Financijski podaci i još ovoliko drugih: 3
Ova aplikacija može prikupljati ove vrste podataka
Lokacija, Osobni podaci i još ovoliko drugih: 3
Podaci se šifriraju tijekom prijenosa
Podaci se ne mogu izbrisati

Ocjene i recenzije

4,7
1,03 tis. recenzija