Kalaman Masoya App ne može matukar tasiri ga masoya.
Mun tsara muku wannan app din domin saukaka muku musamman ta bangaren sakonin soyayya zuwa ga masoyanku.
Akwai kalamai da suka hada da
Kalaman neman soyayya,
Tausasan Kalamai
Kalaman Kewar Masoyi
Kalaman Kishi
Kalaman Tunanin Masoyi
Kalaman Yan Mata Zallah
kalaman Samari Zallah
Kalaman Yabon Masoyi
kalaman Farin cikin masoyi
Tabbas zakuji dadin amfani da wannan app din domin ya zo da abubuwa masu sauki.
Zaka iya kopirati tekst
Zaka iya turawa zuwa whatsapp kai tsaye
Zaka iya dijeli duk tekst din da yayi maka zuwa na društvenim medijima.
Aplikacija Kalaman Masoya