Kalaman Soyayya Da Kauna

Sadrži oglase
10 tis.+
Preuzimanja
Ocjena sadržaja
Svi
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona
Slika snimke zaslona

O ovoj aplikaciji

1.
Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!

2.
Dakle gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!

3.
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.

* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* soyayyar zamani
* yadda ake soyayya
* kalaman soyayya
* soyayyar zamani
* littafan soyayya
* masoya
* littafin soyayya
* ilimin soyayya
* rayuwar aure da zaman aure
* rayuwar aure
* ilimin aure da soyayya
* makauniyar soyayya
* soyayya zallah
* sakonnin soyayya

Jin dadi da walwala ba za su taba samuwa a tattare da ni ba matukar babu soyayyarki a cikin zuciyata. Kin zama tauraruwa da ke haska ilahirin bishiyoyi da furannin da suke a lambun zuciyata.

Bok Yan Mata dafatar kina cikin nutsuwa ana sauraren waazi dakyau, kinsace zuciyata Soyayyarki ta mamayeni tunanin ki yazama aikina kowane lokaci Love U! Tako puno

Kalaman bada hakuri a soyayya
Yan mata kiyi hakuri ba mreža, ki kwanta kawai saida safe Love U! ime kenan?

Inaga nine yakamata nayi fushi dake saboda yanayin yadda kika kasa nunamin Soyayya Amma kuma banyiba saikece zakice bakiji dadiba? na daakayi ime?


* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* soyayya
* kundin kalaman soyayya
* kundin masoya
* soyayya da kaunar juna
* rayuwar soyayya da aure

Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.
Ažurirano
18. kol 2024.

Sigurnost podataka

Sigurnost počinje razumijevanjem načina na koji razvojni programeri prikupljaju i dijele vaše podatke. Prakse privatnosti i sigurnosti podataka mogu se razlikovati ovisno o vašoj upotrebi, regiji i dobi. Te informacije pružio je razvojni programer koji ih tijekom vremena može ažurirati.
Podaci se ne dijele s trećim stranama
Saznajte više o tome kako razvojni programeri navode dijeljenje
Nema prikupljenih podataka
Saznajte više o tome kako razvojni programeri navode prikupljanje
Podaci se šifriraju tijekom prijenosa
Podaci se ne mogu izbrisati

Što je novo

zafafan kalaman soyayya da ke jefa mata a tarkon kauna
* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* soyayya
* kundin kalaman soyayya
* kundin masoya
* soyayya da kaunar juna
* rayuwar soyayya da aure