Abincin Hausawa (Hausa Recipe)

Berisi iklan
4,8
227 ulasan
50 rb+
Hasil download
Rating konten
Semua Umur
Gambar screenshot
Gambar screenshot
Gambar screenshot
Gambar screenshot
Gambar screenshot
Gambar screenshot
Gambar screenshot
Gambar screenshot
Gambar screenshot
Gambar screenshot

Tentang aplikasi ini

Aplikasi Wannan Abincin Hausawa (Resep Hausa) na kunshe da kala-kala na abincin hausa, yana kuma dauke da yadda zako sarrafa ko kuma kiyi wannna abincin cikin sauki.Anyi bayani daki-daki dakuma irin kayan abaya da zakiyi amafani yan yu zaki zuba, sebuah takaice dai zan iya cewa wannan aplikasi na dauke da duk wani abu da kike bukata dominan yin abincin hausawa kala daban-daban. Aplikasi din ba iya da yaren hausa ya tsaya ba kawai ya yi bayani da harshen turanci (bahasa Inggris) ga wadan da ba hausawa ba kuma kuma suke putra girka irin abincin hausawa. yi unduh aplikasi din doman girka duk kalar abincin da kike bukata cikin sauki.kadan daga cikin irin kallar abincin da kuma yanda ake girka su dake cikin wannna aplikasi Abincin Hausawa (Resep Hausa) sune rumah haka:


DANWAKE
KUNUN GYDA
KUNUN AYA
KUNUN TSAMIYA
ALALA
KOSAI
TUN MASA
TUWON SEMOVITA
ZOBORODO
TUWON SHINKAFA
BERAS JOLLOF
KILISHI
adamsdut
Don Allah di kinji dadin wannnan aplikasi peringkat taimaka ayi nasa lima bintang dominan yayi sama dominan wadan da ke putra koyan abincin ahusawa dalam pencarian sunyi su sama shi cikin sauki.
za kuma a iya samun karatuttukan wasu daga cikin manya malaman kasar hausa irin su syekh jafar, syekh albani zaria, syekh ali isah fantami, syekh ahmad sulaiman dll


Dan takaicecen tarihin hausawa.

Al'ummar Hausa dai, al'ummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Sekalipun begitu dimbin yawa, matahari bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa bersinar asalin yarensu. Sebuah tarihance kabilar Hausawa na tattare a salasalar birane. Di mana Anda dapat membeli sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300-an, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. Sebuah sharkaru farko-farkon na 1900-an, sebuah sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkin bayan gida, dan tidak mungkin mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawa dan farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.

Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.

Daura Kasace menampilkan kasani mai dadewa da tarihi a kasar hausawa.

Sana'ar noma ita ce babbar sana'ar hausawa, sabo da ingancin noma; hausawa ke wa sana'ar noma kirari da cewa, "na duke tsohon ciniki kowa yazo duniya kai yatarar", akwai kuma wasu sana'o'in kamar su sha'anin jima watau harkar fatu, rini, sa'a da kira, fannonin makan mutukar samun cigaba a harkokin sana'o'in Hausawa. Di mana Anda dapat menemukan jima da shahara wajen harkar fatauci kana kuma masu arziki na taka rawa a sha'anin yau da kullum, tare da masu mulki da masana.
Harshen Hausa shi ne mafi girma da kuma mafi sanayyar harshe a nahiyar Afirka, harshen hausa ya aro wasu kalmomi daga wasu harsuna musamman larabci kana kuma harshen na tafiya tare da yanayin mu yanayadar cudeni-di ceka Harshen Hausa dai ya zama harshen yau da kullum ga miliyoyin jama'a da ba Hausawa kutukan nahiyar Afirka. Bugu da kari, akwai cincirindon al'ummar Hausawa a manyan biranen yammacin Afirka da arewacin Afirka da kuma yankunan cinikayyar al'ummar Hausawa da kuma yankunan da Hausawa suka jima suna bi a hanyar ta zuwa aikin Haji Akwai kuma rubutattun adabi masu zurfi da kasidodi da kuma rubuce-rubuce a rubutun ajami da alias buga tun kafin zuwan Turawa 'yan mulkin mallaka na birtaniya. Har ila yau, kuma wani tsarin rubutu ajami da alias kirkiro tun kafin zuwan turawa, da ba kasafai ake amfani da shi ba yanzu.
Diupdate pada
27 Okt 2023

Keamanan Data

Keamanan dimulai dengan memahami cara developer mengumpulkan dan membagikan data Anda. Praktik privasi dan keamanan data dapat bervariasi berdasarkan penggunaan, wilayah, dan usia Anda. Developer memberikan informasi ini dan dapat memperbaruinya seiring waktu.
Tidak ada data yang dibagikan kepada pihak ketiga
Pelajari lebih lanjut cara developer menyatakan pembagian data
Tidak ada data yang dikumpulkan
Pelajari lebih lanjut cara developer menyatakan pengumpulan data
Data dienkripsi saat dalam pengiriman
Data tidak dapat dihapus

Yang baru

New app version with new features. All bugs fixes