Godiya Ta tabbata GA Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su Kara tabbata GA fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) Bayan Haka, Wannan Dan littafi Fassarar Arba'unan Nawawi ne cikin harshen hása, Domin amfanin Musulmi kasancewar wannan Hanya Mafi sauki wajen blaðrið sako a cikin fadin Duniya GA miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar Hanya Ta Buga littafi a rarraba shi, da fatan za'a samu Wani Wanda Zai dauki nauyin wannan Aiki a matsayin Sadakatul Jariya Domin cigaba da gudanar da wannan Aiki na alkhairi Ta yadda Wata Rana Zai zamanto akwai Tarin littattafai Masu Yawa cikin harshen hása. Ína Kuma Aiki geta uppfæra yanzu Dan ya Zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah Domin Dada saukaka shi GA maí Karatu.