Wannan Manhajar zata baka dama cikin sauki ka ziyarci shafinmu kai tsaye wanda a ciki muke kawo wa jama'a bayanai da suka shafi Magungunan Gargajiya,Magunguna bisa koyarwar addinin Musulunci da kuma addu'i Mujarabai da Harshen Hausa.
Wannan Manhajar zata taimaka wa jama'a matuƙa wajen sauƙaƙa wajen basu damar ziyartan shafinmu ta blogger.ドミン タ ワナン マンハハル ザ ス シガ ワナン シャフィ マイ アルバカ、クマ イダン サン シガ ワナン マンハジャル ザ ス リンア サムン バヤナイ ア ワナン シャフィン マイ ファリン ジニ ワンダ ケ タイマカ マ ディンビン アルママス ジン ハーシェン ハウサ ア ファイン ドゥニヤ。
Bugu da ƙari wannan Manhajar zata bada gudummawa tare wayar da akan al'ummar Hausawa masu amfani da magungunan gargajiya da kuma magungunan Musulunci yadda za su yi amfani da magungunan mu na gida ba tare da wata cutarwa ba.