Abincin Hausawa (Hausa Recipe)

Ietver reklāmas
4,8
225 atsauksmes
10 tūkst.+
Lejupielādes
Satura vērtējums
Visiem
Ekrānuzņēmuma attēls
Ekrānuzņēmuma attēls
Ekrānuzņēmuma attēls
Ekrānuzņēmuma attēls
Ekrānuzņēmuma attēls
Ekrānuzņēmuma attēls
Ekrānuzņēmuma attēls
Ekrānuzņēmuma attēls
Ekrānuzņēmuma attēls
Ekrānuzņēmuma attēls

Par šo lietotni

Wannan lietojumprogramma Abincin Hausawa (Hausa recepte) na kunshe da kala-kala na abincin hausa, yana kuma dauke da yadda zako sarrafa ko kuma kiyi wannna abincin cikin sauki.Anyi bayani daki-daki dakuma irin kayan abincin da zakiyi amafani dasu, zaki zuba, a takaice dai zan iya cewa wannan pieteikums na dauke da duk wani abu da kike bukata domin yin abincin hausawa kala daban-daban. Lietojumprogramma din ba iya da yaren hausa ya tsaya ba kawai ya yi bayani da skarbais turanci (angļu valodā) ga wadan da ba hausawa ba kuma kuma suke dēls girka irin abincin hausawa. yi lejupielādējot din wannan lietojumprogrammu domin girka duk kalar abincin da kike bukata cikin sauki.kadan daga cikin irin kallar abincin da kuma yanda ake girka su dake cikin wannna application Abincin Hausawa (Hausa Recipe) sune kamar haka:


DANWAKE
KUNUNS GYDA
KUNUN AYA
KUNUNS TSAMIYA
ALALA
KOSAI
TUN MASA
TUWON SEMOVITA
ZOBORODO
TUWON SHINKAFA
JOLLOF RĪS
KILISHI
adamsduts
Dons Allahs kinji dadin wannnan lietojumprogrammā a taimaka ayi rating nasa piecu zvaigžņu domin yayi sama domin wadan da ke dēls koyan abincin ahusawa in sunyi, meklējot to pašu shi cikin sauki.
za kuma a iya samun karatuttukan wasu daga cikin manya malaman kasar hausa irin su sheikh jafar, sheikh albani zaria, sheikh ali isah fantami, sheikh ahmad sulaiman utt.


Dan takaicecen tarihin hausawa.

Al'ummar Hausa dai, al'ummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa shine asalin yarensu. Tarihance kabilar Hausawa na tattare salasalar birane. Hausawa dai sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da daolioli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. Tāla 1900-to gadu simbols, kas ir Hada ke Yinkurin Kawar da Mulkin Aringizo na Fulani, Turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin Mulkin Bayan Gida, bisa karkashen Mulkin Birtani. mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin ražotājs gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.

Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.

Daura Kasace izvēlējās kasani mai dadewa da tarihi a kasar hausawa.

Sana'ar noma ita ce babbar sana'ar hausawa, sabo da ingancin noma; hausawa ke wa sana'ar noma kirari da cewa, "na hercoga Tsohon ciniki kowa yazo duniya kai yatarar", akwai kuma wasu sana'o'in kamar su sha'anin jima watau harkar fatu, rini, sa'a da kira, fannonin dake mutukar samun cigaba a harkokin sana'o'in Hausawa. Hausawa dai sun jima da shahara wajen harkar fatauci kana kuma masu arziki na taka rawa a sha'anin yau da kullum, tare da masu mulki da masana.
Harshen Hausa shi ne mafi girma da kuma mafi sanayyar harshe a nahiyar Afirka, bargs hausa ya aro wasu kalmomi daga wasu harsuna musamman larabci kana kuma harshen na tafiya tara da yanayin mu na zamani bisa al'adar cudeni-in cudeka. Harshen Hausa dai ya zama harshen yau da kullum ga miliyoyin jama'a da ba Hausawa bane a nahiyar Afirka. Bugu da kari, akwai cincirindon al'ummar Hausawa a manyan biranen yammacin Afirka da arewacin Afirka da kuma yankunan cinikayyar al'ummar Hausawa da kuma yankunan da Hausawa suka jima suna bi bi hanyar ta zuwa aikin Hajji. Akwai kuma rubutattun adabi masu zurfi da kasidodi da kuma rubuce-rubuce rubutun ajami da aka buga tun kafin zuwan Turawa 'yan mulkin mallaka na birtaniya. Har ila yau, kuma wani tsarin rubutu a ajami da aka kirkiro tun kafin zuwan turawa, da ba kasafai ake amfani da shi ba yanzu.
Atjaunināta
2023. gada 27. okt.

Datu drošība

Drošība sākas ar izpratni par to, kā izstrādātāji vāc un kopīgo jūsu datus. Datu konfidencialitātes un drošības prakse var atšķirties atkarībā no izmantojuma, reģiona un vecuma. Izstrādātājs ir sniedzis šo informāciju un laika gaitā var to atjaunināt.
Dati netiek kopīgoti ar trešajām pusēm
Uzziniet vairāk par to, kā izstrādātāji norāda datu kopīgošanu.
Dati netiek vākti
Uzziniet vairāk par to, kā izstrādātāji norāda datu vākšanu.
Dati tiek šifrēti pārsūtīšanas laikā
Datus nevar dzēst

Jaunumi

New app version with new features. All bugs fixes