Del 2 av 2 av Arbauna hadith Ja'afar Mahmoud
Wannan karashen karatun sheikh Ja'afar Mahmud Adam ne na karatun arba'una Hadith. Wannan App din na dauke da Hadith ( 21 - 49 ).
A cikin wanna App din akwai nedlastingslink dominer karatun Arba'una Hadith na Mallam Ja'afar Mahmud Adam (Arbaun Hadith 1-20).
Bayan karatun Arbaun Hadith na Mallam Jaafar Mahmud Adam, idan ka/ki na da bukatar wadansu karatuttukan na Jafar mahmud til duba sauran Apps dine dake cikin Googles Play Store. Ka/ki rubuta kareemtkb a search bar domin ganin dukkan App dina.
Idan kuna da bukatar wadansu karatun na mallam Jaafar Mahmud Adam til ku rubuto min sako tayin amfani da e-post nasir.abdulkarim1@gmail.com
Kada ka/ki manta deler din wannan App na Karatun Malam jafar mahmud da sauran 'yanuwa musulmi Hausawa.
Akwai wadansu karatuttukan na malam Jafar Mahmud kamar haka:
Arbauna Hadith 1 - 20
Arbauna Hadith 21 - 49 wato wannan kenan
Sheikh Jafar Matasa Nagari
Sheik Jafar Waazin Maulud
sjeik ja'afar hakkokin mata
sjeik jaafar mace musulmah
sjeik Ja'afar bayanin aiki Hajji da Umra
mallam jaafar bayanin Jinin Haila
Da wadansu Apps din masu zuwa In shaa Allahu.
Allah ya jikan mallam Ja'afar ya kuma gafarta masa ameen.