Koyon Sallah A Saukake

Contém anúncios
10 mil+
Downloads
Classificação do conteúdo
Todos
Imagem da captura de tela
Imagem da captura de tela
Imagem da captura de tela
Imagem da captura de tela
Imagem da captura de tela

Sobre este app

Wannan Manhajar mai suna koyon sallah a sauƙaƙe bisa koyarwar ahlulbaiti (a.s), manhaja ce da ta yi ƙoƙarin kawo bayanan da suka shafi hukunce-hukuncen Sallah. Tun daga matakin farko wanda ya kamata duk wani musulmi ya sansu musamman wanda yake aikata ibada bisa koyarwar ahlulbaiti (a s). A cikinwann Manhajar mun yi bayanin ma'anar takalifi da mukallafi, taƙaladi da kuma mujtahidi wanda ake taƙalidi da shi da kuma sharuɗan mujtahidi.
Um aplicativo cikin Wanan din mun kawo bayanin yadda ake sallar aya da kuma falalar sallar jama'i muna fatan ya amfani al'umma musamman yara da matasa.
Har ila yau a cikinwanan manhajar (aplicativo) za a samu bayanin hukunce-hukuncen tsarki da kuma yadda ake sallah da abubuwan dake ɓata Sallah da kuma yadda ake salatul-aya.


Muna fatanwanan ɗan ƙaramin aikin zai amfani miliyoyin musulmi domin sanin haƙiƙanin yadda za su bauta wa Allah maɗaukakin sarki.

Muna rokon Allah ya karɓiwanan ɗan ƙaramin aikin yasa ya amfane mu ranar sakamako.
Atualizado em
4 de nov. de 2023

Segurança dos dados

Sua segurança começa quando você entende como os desenvolvedores coletam e compartilham seus dados. As práticas de segurança e privacidade de dados podem variar de acordo com o uso, a região e a idade. O desenvolvedor forneceu as informações a seguir, que podem ser atualizadas ao longo do tempo.
Os dados não são compartilhados com terceiros
Saiba mais sobre como os desenvolvedores declaram o compartilhamento
Este app pode coletar estes tipos de dados
Local, Informações pessoais e mais 12
Os dados não são criptografados
Não é possível excluir os dados