Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga halitta fiyayyen Annabi Muhammad (SAW) Haka Bayan, Wannan dan littafi Fassarar Arba'unan Nawawi ne cikin harshen hausa, Domin amfanin Musulmi kasancewar wannan Hanya mafi sauki wajen Sako bla un cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, Sabanin tsohuwar Hanya ta buga littafi un rarraba shi da fatan za'a Samu Wani wanda Zai dauki nauyin wannan aiki un matsayin Sadakatul Jariya Domin cigaba da gudanar da wannan Aiki na alkhairi ta yadda WATA Zai zamanto rana akwai Tarin littattafai masu Yawa cikin harshen hausa. ina Kuma Aiki kan actualiza un yanzu dan ya zama Daidai da app di na, na Hajj da Umra Domin dada saukaka shi ga mai Karatu.
Ultima actualizare
5 aug. 2016
Cărți și lucrări de referință