Godiya tá Tabby ga Alah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Alah su kara Tabby ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan Haka, Wannan dan littafi Fassarar Arba'unan Nawawi nie cikin harshen Hausa, Domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan Hany mafi SAUK wajen bla Sako cikin fadin Duniye ga miliyoyin mutane, Sabanin tsohuwar Hany tá Buga littafi rarraba shi, da fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki matsayin Sadakatul Jariya Domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi tá yadda Wata rana zai zamanto Akwa Tarin littattafai mäsu Yawa cikin harshen Hausa. ina Kuma aiki kan aktualizovať yanzu dan ya Zama Daidai da app di na, na Hajj da Umrah Domin dada saukaka shi ga mai Karatu.