Tatsuniya Hausa

Obsahuje reklamy
10 tis.+
Stiahnuté
Hodnotenie obsahu
Pre všetkých
Snímka obrazovky
Snímka obrazovky
Snímka obrazovky
Snímka obrazovky
Snímka obrazovky
Snímka obrazovky
Snímka obrazovky
Snímka obrazovky
Snímka obrazovky
Snímka obrazovky
Snímka obrazovky
Snímka obrazovky
Snímka obrazovky
Snímka obrazovky
Snímka obrazovky
Snímka obrazovky
Snímka obrazovky
Snímka obrazovky

Informácie o aplikácii

Akwai labarai da dama waɗanda suka fito a cikin tatsuniyoyin Jarumi ko Jaruma, dodo ko dodanniya, Mataimaka da kuma Mayaudara.

Misalin Jarumi daya fito a ciki shi ne Babarbare. Wani jarumin shi ne Matsiyaci, misalin Jaruma shi ne Ta-kitse kazalika Burtuntuna. Jarumai su ne waɗanda masu karatu za su so ace sunyi nasara a ƙarshen labarin.

Muna sha'awarsu saboda halayensu waɗanda suke masu nagarta. Dodanni su ne waɗanda akayi galaba kansu a ƙarshen labarin.

Misali shi ne tsohuwa a dukkanin labaru biyu na Daskin Dariɗi, wacce taƙi tabada kyauta ga 'Yan mata da suka tozarta ta, sannan ta yi ma Burtuntuna sakamako da kyaututtuka kuma tagatakin mata sun.aɗ taky

Wani misalin na Mataimaka shi ne na Tsuntsaye a cikin waɗanda suka yi ma Sarki kashedida yakoma gida daga yaƙin don tsirar da Ta-kitse daga narkewa.

Ubangiji da Kansa ya taimakawa Dan Barebari, sannan Aljannu, Tururuwa, da Sarkin Daji sú ma sun taimaka mashi.

Duk da haka, Mayaudari shi ne wanda yafi muhimmanci a cikin Tatsuniyar. Wannan nema tsayin da Gizo ya fi fitowa amma su ma sauran suna da muhimmanci ta hanyoyi daban-daban.

Wani abu na musamman gameda Gizo shi ne, ba kasafai yake yaudaraba sai dai yayaudari kansa.

Ga Kadan daga cikin manyan tsatsuniyo da suke cikin wantn manhaja.
1. Gizo da Budurwar Danƙo
2. Malam Maidara
3. Daskin Dariɗi na farko.
4. Musan Gayya
5. Matsiyaci da Kwarkwata
6. Gizo da Botorami
7. Ɗan-Ƙarin-Gwiwa
8. Balulu
9. Gizo da Maciji
10. Tatsuniyar Daskin Dariɗi na biyu
11. Ta Kitse
12. Ɗan Kutungayya na biyu
13. Ɗan Barebari da Matansa
14. Ɗan Kutungayya na farko
Aktualizované
1. 7. 2024

Zabezpečenie údajov

Bezpečnosť sa začína porozumením tomu, ako vývojári zhromažďujú a zdieľajú vaše údaje. Postupy zabezpečenia a uchovávania údajov v súkromí sa môžu líšiť v závislosti od používania, regiónu a veku. Tieto informácie poskytol vývojár a môže ich časom aktualizovať.
S tretími stranami nie sú zdieľané žiadne údaje
Neboli zhromaždené žiadne údaje
Prenos údajov je šifrovaný
Údaje sa nedajú odstrániť