Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE

Vsebuje oglase
4,7
1,04 tis. mnenj
100 tis.+
Prenosi
Kategorija vsebine
Primerno za vse
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona
Slika posnetka zaslona

O tej aplikaciji

Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano. Acikin wannan app zaku samu ahmad sulaiman dua. Dukkan karatuttukan dake cikin wannan manhajja ta ahmad sulaiman popolni koran na dauke da kyakkyawan sauti mai karan sauti sosai

Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 deluje z INTERNETNO POVEZAVO!

Akwai bukatar a kunna data wato a zama online domin manhajja ta kawo muku wannan sauti mai kyau mai dadin sauraro. Domin samun ahmad sulaiman popoln koran brez povezave sai a duba sauran manhajjoji na KareemTKB. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3

Tarihin Alaramma ahmad sulaiman kano: Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nige ria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu nasir.abdulkarim1@gmail.com zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Mungode.

Akwai wadansu Hausa islamske aplikacije kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume da sauran lakcoci. Ahmed Suleiman Full Quran mp3 SPLETNA RAZLIČICA

Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi deli dinta ta skupine WhatsApp, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Idan kukayi downloading na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:

- šejk ahmed sulejman celoten koran

- ahmed sulaiman kano (recitator svetega Kur'ana iz države Kano v Nigeriji)

- wannan quran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.

Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman full quran, sannan muna da wata manhajjar akan ahmed suleiman quran offline, kuma cikin wannan app din zaku samu adduar wannan malami acan kasa, mun saka mata suna ahmed suleiman dua (Quran Comp letionska prošnja) . Ahmad Sulaiman Kano Quran mp3

Idan an kunna wannan app akaji wani sauti bayayi ko kuma an samu wata matsala ta daban, sai a aiko mana sakon gaggawa a adireshinmu na email wato nasir.abdulkarim1@gmail.com Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 brez povezave Yanzu haka mun kawo muku wannan update ne sakamakon wani danuwa daya aiko mana da sako cewar manhajjar ya kunna data wato on je na spletu amma batayin aiki. Ahmad Sulaiman celoten koran brez povezave mp3

Ahmad Ibrahim Sulaiman Quran yana bukatar internet kafin ya fara aiki, download ka saurara a duk lokacin da kake bukata.

Ku huta lafiya.
Posodobljeno dne
18. jan. 2024

Varnost podatkov

Razumevanje, kako razvijalci zbirajo in razkrivajo vaše podatke, je prvi korak do varnosti. Varovanje podatkov in zagotavljanje varnosti podatkov se morda razlikujeta glede na vašo uporabo, območje in starost. Razvijalec je zagotovil te podatke in jih bo sčasoma morda posodobil.
Ta aplikacija lahko deli te vrste podatkov z drugimi ponudniki.
Lokacija, Finančni podatki in še 3
Ta aplikacija lahko zbira te vrste podatkov.
Lokacija, Osebni podatki in še 3
Podatki so šifrirani med prenosom
Podatkov ni mogoče izbrisati

Ocene in mnenja

4,7
1,03 tis. mnenj