Littafin Kalaman Soyayya

Përmban reklama
50 mijë+
shkarkime
Vlerësimi i përmbajtjes
Të gjithë
Imazhi i pamjes së ekranit
Imazhi i pamjes së ekranit
Imazhi i pamjes së ekranit
Imazhi i pamjes së ekranit

Rreth këtij aplikacioni

Kadan daga cikin Irin Kalaman Aplikimi din
M A I D A R A J A T A

Na zo fitar da ke daga jikin ki, sannan na sanya ki cikin Zuciyata. Na zo na fitar da kyawun ki, wanda ba ki taɓa sanin kina da shi ba, sannan na haurar da ke, kamar addu'a zuwa sararin samaniya.

Mai Darajata, ki ɗauke ni, ki inganta Ruhi na, ki cika ni da soyayyar ki, ki sake ni tsakanin Duniyoyi biyu. Idan na saita Zuciyata akan wani abu, ba ke ba, ki ƙona ni daga ciki.

Mai Darajata, ki ɗauke dukkan abinda nake so, ki wafce dukkan abinda nake yi, ki tafi da dukkan abinda nake muradi, ki tafi da dukkan abinda ya ɗauke ni gare ki.

Ke ce Ruhi na, kuma ba tare da Ruhi na ba, ban san yadda zan rayu ba. Ke ce Idanuwa na, kuma ba tare da ke ba, ba ni da Idanuwan gani. Kuma cikin dare, zan kwanta barci tare da ke a cikin Zuciya ta.

Në sanya ki cikin Zuciyata, tunani kawai za ki zamto. Bazan yi hakan ba. In rike ki cikin Idanuwa na, za su sauya ki zuwa Ƙaya. Bazan yi hakan ba. Zan shirya ki cikin numfashi na, ta nan za ki zamo rayuwa ta.

kalaman sojaja
zafafan kalaman soyayya zalla
zafafan kalaman sojayya
tsantsar kalaman sojayya
http //kalaman sojayya
zafafan kalaman soyayya zallah
duniyar kalaman sojayya
kalaman soyayya masu ratsa zuciya
kalaman soyayya na iskanci
kalaman soyayya masu kwantar da hankali
kalaman sojayya na barka da safiya
kalaman sojayya a waya
kalaman soyayya a musulunci
kalaman sojayya a në z
aplikacioni kalaman soyayya
kalaman sojayya a rubuce
kalaman soyayya a hausa
audio kalaman soyayya
kalaman soyayya a haduwar farko
kalaman sojaje a-z
kalaman soyayya dhe anglisht
aturomin kalaman sojayya
app kalaman soyayya
abani kalaman sojayya
abba dan-hausa kalaman sojayya
a to z kalaman sojayya
aplikimi din kalaman soyayya
audio kalaman sojayya
apk kalaman sojayya
sani ahmad kalaman sojayya
kalaman soyayya barka da dare
kalaman soyayya barka da xhuma'a
kalaman soyayya barka da rana
kalaman soyayya bada hakuri
kalaman soyayya barka da safe
kalaman soyayya barka da safiya
kalaman sojayya nga sani ahmad
kalaman soyayya nga sani ahmad mp3 shkarko
kalaman soyayya barka da yamma
kalaman soyayya barkada shan ruwa
sojaja më e mirë kalaman
bbc hausa kalaman soyayya
bbc hausa kalaman soyayya zalla
bbc kalaman sojayya
bbchausacom kalaman soyayya
bbc hausa zafafan kalaman soyayya
bbc hausa kalaman soyayya masu dadi
barka da safiya kalaman sojayya
bbc hausa kalaman soyayya zafafa
bbc hausa kalaman soyayya 2021
Përditësuar më
25 gush 2024

Siguria e të dhënave

Siguria fillon me njohjen e mënyrës se si i mbledhin dhe i ndajnë zhvilluesit të dhënat e tua. Praktikat për privatësinë dhe sigurinë e të dhënave mund të variojnë bazuar në përdorimin, rajonin dhe moshën tënde. Këto informacione janë dhënë nga zhvilluesi dhe ato mund të përditësohen me kalimin e kohës.
Nuk ndahen të dhëna me palë të treta
Mëso më shumë për mënyrën se si e deklarojnë zhvilluesit ndarjen e të dhënave
Nuk mblidhen të dhëna
Mëso më shumë për mënyrën se si e deklarojnë zhvilluesit mbledhjen e të dhënave
Të dhënat janë enkriptuar gjatë transferimit
Të dhënat nuk mund të fshihen

Ç'të reja ka

Littafin Kalaman Soyayya Don mu koyi Yadda ake tsara Mata.
*Kalaman Soyayya
*So Gamonjini
*Muyi Soyayya
*So Sunadari