Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE

Innehåller annonser
4,7
1,04 tn recensioner
100 tn+
Nedladdningar
Innehållsklassificering
Ingen åldersgräns
Skärmdumpsbild
Skärmdumpsbild
Skärmdumpsbild
Skärmdumpsbild
Skärmdumpsbild
Skärmdumpsbild
Skärmdumpsbild
Skärmdumpsbild
Skärmdumpsbild
Skärmdumpsbild
Skärmdumpsbild
Skärmdumpsbild
Skärmdumpsbild
Skärmdumpsbild
Skärmdumpsbild

Om appen

Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano. Acikin wannan app zaku samu ahmad Sulaiman dua. Dukkan karatuttukan dake cikin wannan manhajja ta ahmad sulaiman komplett quran na dauke da kyakkyawan suti mai karan suti sosai

Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 fungerar med INTERNET-ANSLUTNING!

Akwai bukatar a kunna data wato a zama online domin manhajja ta kawo muku wannan suti mai kyau mai dadin sauraro. Domin samun ahmad Sulaiman komplett Koranen offline sai a duba sauran manhajjoji na KareemTKB. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3

Tarihin Alaramma ahmad sulaiman kano: Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi karamasatun Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta e-post till dinmu nasir.abdulkarim1@gmail.com zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Mungode.

Akwai wadansu Hausa islamiska appar kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashubuahhatush da shubcobuahfush, volym. Ahmed Suleiman hela Koranen mp3 ONLINE VERSION

Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi dela dinta ta whatsapp-grupper, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Idan kukayi laddar ner na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:

- Sheikh Ahmed Sulaiman hela Koranen

- Ahmed Sulaiman Kano (recitator av den heliga Koranen från Kano State Nigeria)

- wannan koranen ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.

Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman hela koranen, sannan muna da wata manhajjar akan ahmed suleiman quran offline, kuma cikin wannan app din zaku samu adduar wannan malami acan kasa, mun saka mata suna du ahmed suppplication) . Ahmad Sulaiman Kano koranen mp3

Idan an kunna wannan app akaji wani suti bayayi ko kuma an samu wata matsala ta daban, sai a aiko mana sakon gaggawa a adireshinmu na e-post wato nasir.abdulkarim1@gmail.com Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline Yanzu haka mun kawo muku wannan uppdatera sak wani danuwa daya aiko mana da sako cewar manhajjar ya kunna data wato han är online amma batayin aiki. Ahmad Sulaiman komplett koranen offline mp3

Ahmad Ibrahim Sulaiman Koranen yana bukatar internet kafin ya fara aiki, ladda ner ka saurara a duk lokacin da kake bukata.

Ku huta lafiya.
Uppdaterades den
18 jan. 2024

Datasäkerhet

Säkerhet börjar med förståelsen av hur utvecklare samlar in och delar din data. Praxis för dataintegritet och säkerhet varierar beroende på användning, region och ålder. Utvecklaren har tillhandahållit denna information och kan uppdatera den med tiden.
Den här appen kan dela data av följande typ med tredje part
Plats, Ekonomiska uppgifter och 3 till
Den här appen kan samla in data av följande typ
Plats, Personliga uppgifter och 3 till
Data krypteras när den skickas
Det går inte att radera datan

Betyg och recensioner

4,7
1,03 tn recensioner