Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya (za a caje ku kudin da ake biya na ka'ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira)
Karanta sababin kanun labarai daga shafin intanet
Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya.
Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan:
- Takaitattun Labarai
- Labarin Wasanni
- Labaran Kasuwanci
- Shirin Salama
- Shirin Yamma
- Shirin Rana
Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ta ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema,
Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi.
Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin email ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu na kawai bisa ka’idojin sirri na ZenoMedia
Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (mipangilio). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum.
Programu rasmi ya habari ya BBC Hausa na ZenoMedia inatoa vipindi vya hivi karibuni na vichwa vya habari. Unaweza kusikiliza vipindi vya redio kwa kutumia kicheza sauti cha bure au kwa kutumia njia ya kupiga simu (malipo ya kawaida ya kijiografia kutoka kwa simu za mezani na vifaa vya rununu yatatumika. Tafadhali wasiliana na mtoa huduma wako kwa gharama halisi kabla ya kupiga simu).
- Soma vichwa vya habari vya hivi karibuni
- Sikiliza vipindi vyako vya redio unavyopenda bure na kicheza sauti, au kwa kutumia huduma ya kiwango cha kiwango cha kupiga simu
Unaweza kusikiliza matoleo ya hivi karibuni ya:
- Takaitattun Labarai
- Labarin Wasanni
- Labaran Kasuwanci
- Shirin Salama
- Shirin Yamma
- Shirin Rana
Ukichagua kupokea arifa za kushinikiza, kitambulisho cha kipekee kinachohusiana na kifaa chako na data ya eneo lako itahifadhiwa na ZenoMedia kwa niaba ya BBC ili kukupa huduma, ruhusu matangazo yatolewe ndani ya programu [na kwa malipo ya usindikaji] .
Hakuna data nyingine ya kibinafsi inayohusiana na wewe (kama jina la mtumiaji au anwani ya barua pepe) inayosindika. Habari kama hiyo itashughulikiwa tu kulingana na Sera ya Faragha ya ZenoMedia
Arifa zinaweza kujumuisha arifu, sauti na beji za ikoni. Hizi zinaweza kusanidiwa tena katika Mipangilio (arifa). Maelezo ya data ambayo programu hukusanya, pamoja na kitambulisho cha kipekee kinachohusiana na kifaa chako na data ya eneo lako, pia hupatikana chini ya Mipangilio
Ilisasishwa tarehe
22 Okt 2024