Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammed (SAV) bayan haka, Wannan dan littafi Fassarar Arba'unan Nevevî ne cikin harshen Hausa, Domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi sauki wajen yada sako bir cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta Buga littafi bir rarraba shi da fatan za'a samu Wani Wanda zai dauki nauyin Wannan aiki bir matsayin Sadakatul Jariya Domin cigaba da gudanar da Wannan vesaire ta alkhairi na aiki Wata Rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan bir yanzu dan ya zama daidai da uygulama di na, na Hac da Umre Domin dada saukaka shi ga mai Karatu güncelleyin.
Güncellenme tarihi
5 Ağu 2016