Legit.ng: Labaran Najeriya

包含广告
10万+
次下载
内容分级
青少年
屏幕截图图片
屏幕截图图片
屏幕截图图片
屏幕截图图片
屏幕截图图片

关于此应用

Legit.ng (ex-NAIJ.com) – 尼日利亚新闻 HAUSA manhaja ce mai saukin amfani, mara nauyi da aka tsara don kawo muku labarai masu muhimmanci daga Najeriya da sassan duniya。 Tare da kanun labarai da labarai na cikin gida kai da dumi-duminsu, Legit ne wurin da ya dace don samun labaran da kuke so。

Da manhajar Legit.ng 新闻应用程序,za ku iya cigaba da abubuwa kamar haka:

⭐️Labaran cikin gida da dumi-duminsu:Tabbatar labarai masu dumi-dumi na Najeriya ba su wuce ku ba yau。合法的 wurin da za ku samu sabbin bayanai kan siyasa、batutuwa da ake tattaunawa kullum、labaran wasanni、tattalin arziki da kasuwanci、zafafan labaran jarumai、da saura。 Zabi rukunin irin labaran da ka ke so a manhajar Legit.ng。

⭐️Kaun labarai a kullum:Kuna son sanin abin da ke faruwa a sassan duniya? Samu kanun labarai na kullum a Legit,manhajar labarai na duniya tare da labarai da dumi-duminsu tare da cikakkun labarai kan muhimman abubuwa a duniya。

⭐️Labaran Kasuwanci da Tattalin Arziki:Samu bayanai masu amfani kan tattalin arziki da kasuwanci nan take duk lokacin da kuke bukata a ko ina。 Samu labarai 可以查看 kasuwanci、kudi、tattalin arziki、masana’antu、kasuwan hannun jari、kasuwan sufurin jiragen ruwa、da kudi 和 manhajar Legit.ng。

⭐️Siyasa:Ku cigaba da samun sabbin labarai kan tsare-tsare da siyasa,ciki har da fashin baki a kan wayarku。 Samu fashin baki kan harkokin zabe、Majalisar Tarayya、Fadar Shugaban Kasa、manyan jam’iyyun siyasa、zabukan jin ra’ayi na siyasa、zabe da kungiyoyin jihohi。

⭐️Labaran nishadi da rayuwa:Karanta sabbin labarai kan hirar jarumai、labarai masu zurfi kan jarumai、da dukkan labaran masana’antar fim da masu nishadantarwa 和 manhajar labarai na Legit.ng。 Kada ku tsaya ga kanun labarai ku samu cikakken bayani kan mutanen da kuke kauna ta hanyar samun bayanai masu zafi kan sabbin fina-finai、wakoki、Nollywood、tsegumi、salo、jarumai da sauransu。

⭐️Labarai da suka shafi al’umma:Samu ainihin labarai,ciki har da labarai da zafi-zafinsu da cikakken bayani kan mutane。 Muryar kawo sauyi、mutane masu ban al’ajabi、labaran soyayya na ainihi、sauye-sauyen rayuwa、mutane da suka kawo canji 和 duniya da wasu da dama。

Abubuwa da amfanin da ke tattare da manhajar labarai na Legit:
◉Labarai kai tsaye daga sassan duniya,Don sanin abubuwan da ke wakana。
◉Rukuni masu sauki don zaben irin labarin da kuka fi so。
◉Shafi mai saukin amfani domin karanta labarai cikin nishadi。
◉Hotuna da bidiyo domin inganta karanta labarai。
◉Aika labarai ga abokanku 和 soshiyal midiya kai tsaye daga manhajar。
◉Kallon bidiyo,hotuna da karanta labarai sumul ba tare da jinkiri ba。

Sauke Manhajar yanzu don samun dukkan sabbin labarai da ke tashe ta manhajar Legit。尼沙迪、诺莱坞、瓦萨尼、卡苏万辛纳杰里耶、Legas、dukkan jihohi、阿布贾。

屯管穆

Muna maraba da sharhi da shawarwarinku don inganta manhajar Legit.ng。

◉Tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
◉Shafin Intanet na Legit Hausa:https://hausa.legit.ng/
◉合法豪萨语 Facebook:https://web.facebook.com/legitnghausa
◉合法豪萨语 Instagram:https://instagram.com/hausalegitng
◉合法豪萨语 YouTube:https://www.youtube.com/@LegitTVHausa
◉合法豪萨语 Twitter:https://twitter.com/legitnghausa
◉合法豪萨语 TikTok:https://www.tiktok.com/@legitnghausa

Legit.ng - Jagabaaa!

🇳🇬CIKE DA ALFAHARI 又名 YI DON NJERIYA🇳🇬
更新日期
2022年6月27日

数据安全

安全始于了解开发者如何收集和分享数据。数据隐私保护和安全措施可能会因您的使用情况、所在地区和用户年龄而异。此类信息由开发者提供,可能会随时间更新。
不与第三方分享任何数据
详细了解开发者如何声明数据分享事宜
不会收集任何数据
详细了解开发者如何声明数据收集事宜

新功能

⭐ A ranar 17 ga watan Oktoba 2018, manhajar labaran Najeriya NAIJ.com zai sauya suna zuwa Legit.ng :tada:
⭐ Za ku iya saukar da shi cikin 9MB kacal kuma ku samu labarai da duminsu, na kasuwanci da tattalin arziki, wasannin kwallo, labaran duniya, ra'ayi riga, siyasa, da sauransu.
⭐ Mun kara gudun bude labarai a manhajar ba tare da bata lokaci ba.