Wannan Manhajar zata baka dama cikin sauki ka ziyarci shafinmu kai tsaye wanda a ciki muke kawo wa jama'a bayanai da suka shafi Magungunan Gargajiya,Magunguna bisa koyarwar addinin Musulunci da kuma addu'o'i Mujarabai da Harshen Hausa。
Wannan Manhajar zata taimaka wa jama'a matuƙa wajen sauƙaƙa wajen basu damar ziyartan shafinmu ta 博主。 Domin ta wannan Manhajar za su shiga wannan shafi mai albarka, kuma idan sun shiga wannan Manhajar za su rinƙa samun bayanai a wann shafin mai farin jini wanda ke taimaka ma dimbin al'umma masu jin harschen Hausa a faɗin duniya。
Bugu daƙari wannan Manhajar zata bada gudummawa tare wayar da akan al'ummar Hausawa masu amfani da magungunan gargajiya da kuma magungunan Musulunci yadda za su yi amfani da magungunan mu na gida ba tare da wata cutarwa ba。