Part 2 of 2 of Arbauna hadith Ja'afar Mahmoud Wannan karashen karatun sheikh Ja'afar Mahmud Adam ne na karatun arba'una Hadith. Wannan App din na dauke da Hadith ( 21 - 49 ). Haka Malika mun qara muhimman abubuwa kamar su adduoin nan guda arbain da suka fara da Rabbana wato Yaa Ubangijinmu a Alqurani baki dayansu da karar sauti kuma. Sannan akwai sunayen Allah kyawawa dari ba daya da dai sauransu.
A cikin wanna App din akwai download link domin karatun Arba'una Hadith na Mallam Ja'afar Mahmud Adam ( Arbaun Hadith 1 - 20 ) .
Bayan karatun Arbaun Hadith na Mallam Jaafar Mahmud Adam, idan ka/ki na da bukatar wadansu karatuttukan na Jafar mahmud to duba sauran Apps dina dake cikin Google's Play Store. Ka/ki rubuta kareemtkb a search bar domin ganin dukkan App dina.
Idan kuna da bukatar wadansu karatun na mallam Jaafar Mahmud Adam to ku rubuto min sako tayin amfani da email nasir.abdulkarim1@gmail.com
Kada ka/ki manta sharing din wannan App na Karatun Malam jafar mahmud da sauran 'yanuwa musulmi Hausawa.
Akwai wadansu karatuttukan na malam Jafar Mahmud kamar haka:
Allah ya jikan mallam Ja'afar ya kuma gafarta masa ameen.
Updated on
Oct 17, 2025
Music & Audio
Data safety
arrow_forward
Safety starts with understanding how developers collect and share your data. Data privacy and security practices may vary based on your use, region, and age. The developer provided this information and may update it over time.
This app may share these data types with third parties
App info and performance and Device or other IDs
This app may collect these data types
App info and performance
Data is encrypted in transit
Data can’t be deleted
See details
Ratings and reviews
phone_androidPhone
tablet_androidTablet
5.0
348 reviews
5
4
3
2
1
Lawan Cheri
Flag inappropriate
December 30, 2024
It is a fantastic App that gives access to the Annawawy collections in an easy and user friendly way