Saurari Karatun Kundin tarihi Taras da Malam Aminu Ibrahim Daurawa.
Wannan Application Kyauta NE dominku 'yanuwa Hausawa Musulmi.
Domin wadansu karatuttukan na Hausu Kamar Korāns Tafseer ar Sheikh Jaafar Mahmud Adam Duba cikin Play veikalā.
Wannan App Kashi biyu ne, akwai daļa 1 da Kuma 2. Wannan spīdēt na farkon. Kashi na biyu Yana cikin wannan veikals.
Idan Kana / Kina da shawara spēle da wannan App na Malam Aminu Ibrahim Daurawa wato Kundin Tarishi yi amfani da email din izstrādātājs KA / ki Turo da sakonka / ki.
Wannan App Baya bukatar dati Ko WiFi savienojumu, Yana Aiki ne Offline. Daga Kayi lejupielādējot SA shi Kenan ar yaushe Zaka Iya amfani Dashi Domin sauraron karatun Kundin tarihi.
Baka bukatar Tura karatun cikin wayarka / ki. Yin Hakan ZAI ci waje mai yawa Daga atmiņas din wayarka / ki. Amma idan Kayi amfani da wannan App izmēra din ZAI Zama dan Kadan sannan Kuma Baka bukatar Dube-Duben failus. GABA Daya Kundin Tarishin Yana cikin wannan App shirye.
Idan KA / kin ji dadin wannan App, inason ku tayani da Addu'ar samun shiriya da Kuma yardar Allah Subhanahu wata'alaa. Allah Ya shiryemu GABA Daya ya Kuma sanyamu cikin Masu babban Rabo da Kuma kyakkyawan lada wato Aljannah Ameen Ameen.
Allah ya Sakas ma Malam Aminu Ibrahim Daurawa da AlkhairinSa Ameen.
Nagode da KA / ki Duba wannan App Nawa!
Ku Huta lafiya.
Sai anjima !!
Atjaunināta
2024. gada 18. janv.