Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum

Contains ads
10K+
Downloads
Content rating
Everyone 10+
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image

About this app

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan Uwa ta Gari, Illolin Shaye Shaye, Illolin cin bashi, In baka ji bari ba..., Fitinar Dukiya da sauran su.

Ku sauko da wannan app din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.
Updated on
Feb 8, 2024

Data safety

Safety starts with understanding how developers collect and share your data. Data privacy and security practices may vary based on your use, region, and age. The developer provided this information and may update it over time.
No data shared with third parties
Learn more about how developers declare sharing
No data collected
Learn more about how developers declare collection
Data is encrypted in transit
Data can’t be deleted

What's new

*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer