Sheikh Kabiru Gombe Audio mp3

Contains ads
10K+
Downloads
Content rating
Everyone
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image

About this app

wannan application Malam Kabiru Gombe Audio mp3 na dauke da wasu daga cikin manya-manyan lectures da Malam Kabiru Gombe ke gabatar wa a wurare daban-daban kama daga wajen wa'azin kasa,wajen walima ta daurin aure,ko taruruka da ya halsata.
Hakika Malam Kabiru Gombe na daga cikin manya-manyan malamai na kasar hausa wadanda suke kokari su yada sunnar manzo Allah (SAW).Muna rokon Allah ya kara kare malam ya kuma kara masa ililmi da kuma juriya wajen yada suna a bayan kasa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk abin da muka saurara.

Bayan karatutuka na Malam Kabiru Gombe za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3,sheikh Jafar Mahmud Adam tafser,sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3,
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures,sheikh Ali Isah Fantami lectures,sheikh Ahmad sulaiman quran recitation,
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3,sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation,Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures,
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi,sheikh mohammad bin usaman kano lectures,
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu ,sheikh haruna kabiru gombe,Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi,sheikh mohammad bin usaman kano lectures,
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
Updated on
Jul 10, 2020

Data safety

Developers can show information here about how their app collects and uses your data. Learn more about data safety
No information available

What's new

new version with new features