Matsalolin Dake Cikin Aure

Obsahuje reklamy
10 tis.+
Stahování
Hodnocení obsahu
Všichni (E)
Snímek obrazovky
Snímek obrazovky
Snímek obrazovky
Snímek obrazovky
Snímek obrazovky
Snímek obrazovky

Informace o aplikaci

Akwai matsalolin maza da yawa wanda yake haddasa rashin zaman lafiya a cikin aure ko kuma saki. Su ne kamar haka:
-Karya: Wasu mazan suna yi wa matayen da za su aura karya ta hanyar nuna masu cewa sun mallaki wani abun duniya wanda a zahiri kuma babu abin, ita kuma matar za ta soka tare da kwadayin samun wannan abun sex a yi aure. Idan macen ta is gidan mijin kuma ta sami a kasin abin da yake fada mata to down za su samu matsala wanda daga karshe down to ta y y sake ta ko kuma su kuna cikin matsala kullum.

-Rashin Kulawa: Da yawa daga cikin maza na Hausa babsa kulawa da matansu, wanda ita kuma mace babu abin da take tak sám da kulawa, idan har ya zama ba ka iya kulawa da bukatar matarka kamarád abin da ya shafi abinci, sutura da sauran bukatunta, aby se za sebe nechal matsala da mijinta wanda zai iya kawo rabuwarsu. Kulawa ta biyu kuwa ita ce, duk mace tana son a ce mijinta yana ba ta lokacinta wajen debe mata kewa, zama da ita domin jin jin ra'ayinta da kuma bukatunta, sannan kuma ka tabbatar mata cewa lallai kana sonta wanda hakan shimaci kara cikin maza. Wannan matsalace babba wanda rashin samun hakan yana kawo matsala sosai har a kai ga rabuwa.

- Rashin Tsafta: Duk mace tana son ta ga mijinta yana da tsafta da kuma kula da jikinshi, kamarád yanda namiji yake tak ya ga matarshi da tsafta kullum haka ita ma take tak, amma za ka samu cewa hausawa da yawa ba da da tsafta, wasu kuma suna da ita amma ba su yi sai fita kasuwa ko aiki, ba dai a cikin gidansu ba, ba su yi don matansu wanda wannan shima yana kawo matsala ko kuma rabuwa.
 - Cin Amana: Da yawa daga cikin maza suna ci amanar matansu ta hanyar neman matan banza wanda wasu lokutan sai ka samu cewa mace ta kama mijinta da matar banza ko cikin gidanta ko kuma a waje wanda wannan yana kawo rabuwar aure.
 - Zargi: Maza da yawa su kan yi zargin matansu a can abin da ya zamanto su matan ba sa aikatawa, kamar neman maza, sata, ko makamancin haka wanda wannan shima yana raba aure sosai.

- Yin Aure Don Wani Dalilin Akasin Soyayya: Maza su kan yi aure don wani dalili na abin duniya, wasu mazan suna yin aure don kwadayin cewa yarinyar mahaifinta yana da abun duniya, kuma ba su su dammar shiga cikin wannan abin duniyi auri diya a gidan. Je možné, že se k vám připojíte, aby se to stalo. Idea kuma sun samu to a sami matsala har a yi saki saboda matar ta san cewa kudin babanta ne. Haka kuma wasu mazan su kan yi aure don yana yin sigar mace ko kuma sha'awa wanda idan tasami lokaci a wajen ka dole za ta canza shi kuma daga wannan lokacin zai ji baya syn ganin ta saboda duk abubuwan da ke daukar hankali a tare da ita yanzu babu su, to sui su fara samun matsala wanda daga karshe sai saki.
-Matsalar Iyaye: Kasar hausa, iayay su kan ba da matsala sosai a cikin aure, misali, za ka samu cewa da miji da mata suna son junansu, amma wani lokacin za ka ga iyayen mijin sun aura cawa sai ya sake ta kuma ba tare da wata hujja ba wanda for a gamsu da ita, ko kuma su takura mata har daga karshe ta gaji ta ma majin sai ya sake ta, ita ma kuma iyayenta suna iya sawa sai a saboda babu dalili. -Matsalar Yan'uwa: Lokuta da yawa yan'uwan miji suna kawo matsala aure, kamarádurura macen, nuna mata kiyayya, yi mata sharri da sauran ire-iren wadannan wanda daga karshe sai ka ga sun rabu a kashe auren.
-Matsalar Abokai;
Mata suna da matsaloli da yawa wanda yake kawo masu rabuwar aurensu, daga cikin matsalolin ga wasu kamar haka:
 - Kwadayi
 - Rashin Biyayya
- Rashin Iya Kwalliya, Abinci, Magana Da Kuma Tsafta Kwalliya
- Abinci
- Iya Magana
- Tsafta
- Rashin Godiya
- Gasa
- Wulakanci Mata
Datum aktualizace
11. 8. 2023

Zabezpečení údajů

Bezpečnost začíná pochopením toho, jak vývojáři shromažďují a sdílejí vaše data. Postupy ochrany soukromí a zabezpečení dat se mohou lišit podle způsobu používání, oblasti a věku. Tyto informace poskytl vývojář a může je průběžně aktualizovat.
S třetími stranami nejsou sdílena žádná data
Další informace o tom, jak vývojáři deklarují sdílení
Aplikace neshromažďuje žádná data
Další informace o tom, jak vývojáři deklarují shromažďování
Data jsou šifrována během přenosu
Data smazat nelze