Matsalolin Dake Cikin Aure

Hirdetéseket tartalmaz
10 E+
letöltés
Tartalom besorolása
Korhatár nélküli
Képernyőkép
Képernyőkép
Képernyőkép
Képernyőkép
Képernyőkép
Képernyőkép

Az alkalmazásról

Akwai matsalolin kis da yawa wanda yake haddasa rashin zaman lafiya cikin aure ko kuma saki. Su ne kamar haka:
-Karya: Wasu mazan suna yi wa matayen da za su aura karya ta hanyar nuna masu cewa sun mallaki wani runs duniya wanda a zahiri kuma babu abin, ita kuma matar za ta soka tare da kwadayin samun wannan rich bayan an yi aure. Idan macen ta je gidan mijin kuma ta sami egy kaszin abin da yake fata mata to dole za su samu matsala wanda daga karshe dole za ta ce ya sake ta kuma su zauna cikin matsala kullum.

-Rashin Kulawa: Da yawa daga cikin kis na hausa babsa kulawa da matansu, wanda ita kuma mace babu abin da da ve so sama da kulawa, idan har ya zama ba ka iya kulawa da bukatar matarka kamar abin da ya shafi abinci, sutura da saran bukatunta, hogy dole za sumi szamám matsala da mijinta wanda zai iya kawo rabuwarsu. Kulawa ta biyu kuwa ita ce, duk mace tana fia ce mijinta yana ba ta lokacinta wajen debe mata kewa, zama da ita domin jin ra'ayinta da kuma bukatunta, sannan kuma ka tabbatar mata cewa lallai kana sonta wanda hakan shima ya yi karanci a cikin maza. Wannan matsalace babba wanda rashin samun hakan yana kawo matsala sosai har kai kai rabuwa.

- Rashin Tsafta: Duk mace tana fia ta ga mijinta yana da tsafta da kuma kula da jikinshi, kamar yanda namiji yake, ya ga matarshi da tsafta kullum haka ita ma take it, amma za ka samu cewa hausawa da yawa ba su da tsafta, wasu kuma suna da ita amma ba su yi sai za su fita kasuwa ko aiki, ba dai a cikin gidansu ba, ba su yi don matansu wanda wannan shima yana kawo matsala ko kuma rabuwa.
 - Cin Amana: Da yawa daga cikin maza suna ci amanar matansu ta hanyar neman matan banza wanda wasu lokutan sai ka samu cewa mace ta kama mijinta da matar banza ko cikin gidanta ko kuma a waje wanda wannan yana kawo rabuwar aure.
 - Zargi: Maza da yawa su kan yi zargin matansu kan abin da ya zamanto su matan ba sa aikatawa, kamar neman maza, sata, ko makamancin haka wanda wannan shima yana raba aure sosai.

- Yin Aure Don Wani Dalilin Akasin Soyayya: Maza csak akkor, ha nem akarom megtenni, de nem akarom megtenni, és nem akarom megsemmisíteni, mert én vagyok a da Don Kwadayin cewa yarinyar mahaifinta yana da runs duniya, kuma ba za su sami dammar shiga cikin wannan abin duniyar ba har sai sun auri diya a gidan. Idan an yi auren ba su sami abin da suke za to ba, to su su sake ta. Idan kuma sun samu to za sami matsala har yi saki saboda matar ta san cewa kudin babanta ne. Haka kuma wasu mazan su kan yi aure don yana yin cukor muskát ko kuma sha'awa wanda idan tasami lokaci a wajen ka dole za ta canza shi kuma daga wannan lokacin zai ji baya fia ganin ta saboda duk abubuwan da ke daukar hankali a tare da ita yanzu babu su, hogy sa su fara samun matsala wanda daga karshe sai saki.
-Matsalar Iyaye: Egy kasar hausa, iyayen su kan ba da matsala sosai a cikin aure, misali, za ka samu cewa da miji da mata suna fia junansu, amma wani loccin za ka ga iyayen mijin sun takura a kan cewa sai yake ta kuma ba tare da wata hujja ba wanda za a gamsu da ita, ko kuma su takura mata har daga karshe ta gaji ta ce ma mijin sai ya sake ta, ita ma kuma iyayenta suna iya sawa sai sa ta ta saboda babu dalili. -Matsalar Yan’uwa: Lokuta da yawa yan’uwan miji suna kawo matsala aure, kamar takurawa macen, nuna mata kiyayya, yi mata sharri da saran ire-iren wadannan wanda daga karshe sai ka ga sun rabu vagy kashe auren.
-Matsalar Abokai;
Mata suna da da matsaloli da yawa wanda yake kawo masu rabuwar aurensu, dad cikin matsalolin ga wasu kamar haka:
 - Kwadayi
 - Rashin Biyayya
- Rashin Iya Kwalliya, Abinci, Magana Da Kuma Tsafta Kwalliya
- Abinci
- Iya Magana
- Tsafta
- Rashin Godiya
- Gasa
- Wulakanci Mata
Frissítve:
2023. aug. 11.

Adatbiztonság

A biztonság annak megértésével kezdődik, hogy miként gyűjtik és osztják meg a fejlesztők az adataidat. Az adatvédelemmel és -biztonsággal kapcsolatos gyakorlat a használattól, a régiótól és életkortól függően változhat. A fejlesztő adta meg ezeket az információkat, és idővel frissítheti őket.
Nem osztanak meg adatokat harmadik felekkel
További információ arról, hogy miként deklarálják a fejlesztők a megosztást
Nem történt adatgyűjtés
További információ arról, hogy miként deklarálják a fejlesztők a gyűjtést
Az adatok titkosítva vannak a továbbítás során.
Az adatok nem törölhetők.