Matsalolin Dake Cikin Aure

Berisi iklan
10 rb+
Hasil download
Rating konten
Semua Umur
Gambar screenshot
Gambar screenshot
Gambar screenshot
Gambar screenshot
Gambar screenshot
Gambar screenshot

Tentang aplikasi ini

Akwai matsalolin maza da yawa wanda yake haddasa rashin zaman lafiya a cikin aure ko kuma saki. Su ne kamar haka:
-Karya: Wasu mazan suna yi wa matayen da za su aura karya ta hanyar nuna masu cewa sun mallaki wani abun duniya wanda a zahiri kuma babu abin, ita kuma matar za ta soka tare da kwadayin samun wannan abun bayan an yi aure Idan macen ta je gidan mijin kuma ta sami a kasin abin da yake fada mata untuk membagikan za su samu matsala wanda daga karshe sedekah za ta ce ya sake ta ko kuma su zauna cikin matsala kullum.

-Rashin Kulawa: Da yawa daga cikin maza na Hausa babsa kulawa da matansu, wanda ita kuma gada babu abin da bawa jadi sama kulawa, idan har ya zama ba ka iya kulawa da bukatar matarka kamar abin da ya shafi abinci, sutura da sauran bukatunta, untuk membagikan za su sami matsala da mijinta wanda zai iya kawo rabuwarsu. Kulawa ta biyu kuwa ita ce, duk mace tana son a ce mijinta yana ba ta lokacinta wajen debe mata kewa, zama da ita domin jin ra'ayinta da kuma bukatunta, sannan kuma ka tabbatar mata cewa lallai kana sonta wanda hakan shima ya yi karanci sebuah cikin maza. Wannan matsalace babba wanda rashin samun hakan yana kawo matsala sosai har a kai ga rabuwa.

- Rashin Tsafta: Duk gada tana putra ta ga mijinta yana da tsafta da kuma kula da jikinshi, kamar yanda namiji yake jadi ya ga matarshi da tsafta kullum haka ita ma ambil begitu, amma za ka samu cewa hausawa da yawa ba su da tsafta, wasa kuma suna da ita amma ba su yi sai za su fita kasuwa ko aiki, ba dai a cikin gidansu ba, ba su yi don matansu wanda wannan shima yana kawo matsala ko kuma rabuwa.
 - Cin Amana: Da yawa daga cikin maza suna ci amanar matansu ta hanyar neman matan banza wanda wasu lokutan sai ka samu cewa gada ta kama mijinta da matar banza ko cikin gidanta ko kuma a waje wanda wannan yana kawo rabuwar aure.
 - Zargi: Maza da yawa su kan yi zargin matansu a kan abin da ya zamanto su matan ba sa aikatawa, kamar neman maza, sata, ko makamancin haka wanda wannan shima yana raba aure sosai.

- Yin Aure Don Wani Dalilin Akasin Soyayya: Maza su kan yi aure don wani dalili na abin duniya, wasu mazan suna yin aure don kwadayin cewa yarinyar mahaifinta yana da abun duniya, kuma ba za su sami dammar shiga cikin sun auri diya a gidan. Idan an yi auren ba su sami abin da suke za to ba, untuk sai su sake ta. Idan kuma sun samu ke za a sami matsala har a yi saki saboda matar ta san cewa kudin babanta ne. Huma kuma wasu mazan su kan yi aure don yana yin sigar gada ko kuma sha'awa wanda idan tasami lokaci a wajen ka sedekah za ta canza shi kuma daga wannan lokacin zai ji baya putra ganin ta saboda duk abubuwan da ke daukar hankali ita yanzu babu su, untuk sai su fara samun matsala wanda daga karshe sai saki.
-Matsalar Iyaye: Hausa kasar, iyayen su kan ba da matsala sosai a cikin aure, misali, za ka samu cewa da miji da mata suna son junansu, amma wani lokacin za ka ga iyayen mijin sun takura a kan cewa sai ya sake ta kuma ba tare da wata hujja ba wanda za a gamsu da ita, ko kuma su takura mata daga karshe ta karshe ta ta ma ma mijin sai ya sake ta, ita ma kuma iyayenta suna iya sawa sai ta saboda babu dalili. -Matsalar Yan’uwa: Lokuta da yawa yan’uwan miji suna kawo matsala aure, kamar takurawa macen, nuna mata kiyayya, yi mata sharri da sauran ire-iren wadannan wanda daga karshe sai ka ga sun rabu an kashe auren.
-Matsalar Abokai;
Mata suna da matsaloli da yawa wanda yake kawo masu rabuwar aurensu, daga cikin matsalolin ga wasu kamar haka:
 - Kwadayi
 - Rashin Biyayya
- Rashin Iya Kwalliya, Abinci, Magana Da Kuma Tsafta Kwalliya
- Abinci
- Iya Magana
- Tsafta
- Rashin Godiya
- Gasa
- Wulakanci Mata
Diupdate pada
11 Agu 2023

Keamanan Data

Keamanan dimulai dengan memahami cara developer mengumpulkan dan membagikan data Anda. Praktik privasi dan keamanan data dapat bervariasi berdasarkan penggunaan, wilayah, dan usia Anda. Developer memberikan informasi ini dan dapat memperbaruinya seiring waktu.
Tidak ada data yang dibagikan kepada pihak ketiga
Pelajari lebih lanjut cara developer menyatakan pembagian data
Tidak ada data yang dikumpulkan
Pelajari lebih lanjut cara developer menyatakan pengumpulan data
Data dienkripsi saat dalam pengiriman
Data tidak dapat dihapus