Legit.ng (ex-NAIJ.com) ā Nigeria News HAUSA manhaja ce mai saukin amfani, mara nauyi da aka tsara don kawo muku labarai masu muhimmanci daga Najeriya da sassan duniya. Tare da kanun labarai da labarai na cikin gida kai da dumi-duminsu, Legit ne wurin da ya dace don samun labaran da kuke so.
Da manhajar Legit.ng News App, za ku iya cigaba da abubuwa kamar haka:
āļøLabaran cikin gida da dumi-duminsu: Tabbatar labarai masu dumi-dumi na Najeriya ba su wuce ku ba yau. Legit ne wurin da za ku samu sabbin bayanai kan siyasa, batutuwa da ake tattaunawa kullum, labaran wasanni, tattalin arziki da kasuwanci, zafafan labaran jarumai, da saura. Zabi rukunin irin labaran da ka ke so a manhajar Legit.ng.
āļøKanun labarai a kullum: Kuna son sanin abin da ke faruwa a sassan duniya? Samu kanun labarai na kullum a Legit, manhajar labarai na duniya tare da labarai da dumi-duminsu tare da cikakkun labarai kan muhimman abubuwa a duniya.
āļøLabaran Kasuwanci da Tattalin Arziki: Samu bayanai masu amfani kan tattalin arziki da kasuwanci nan take duk lokacin da kuke bukata a ko ina. Samu labarai kan kasuwanci, kudi, tattalin arziki, masanaāantu, kasuwan hannun jari, kasuwan sufurin jiragen ruwa, da kudi a manhajar Legit.ng.
āļøSiyasa: Ku cigaba da samun sabbin labarai kan tsare-tsare da siyasa, ciki har da fashin baki a kan wayarku. Samu fashin baki kan harkokin zabe, Majalisar Tarayya, Fadar Shugaban Kasa, manyan jamāiyyun siyasa, zabukan jin raāayi na siyasa, zabe da kungiyoyin jihohi.
āļøLabaran nishadi da rayuwa: Karanta sabbin labarai kan hirar jarumai, labarai masu zurfi kan jarumai, da dukkan labaran masanaāantar fim da masu nishadantarwa a manhajar labarai na Legit.ng. Kada ku tsaya ga kanun labarai ku samu cikakken bayani kan mutanen da kuke kauna ta hanyar samun bayanai masu zafi kan sabbin fina-finai, wakoki, Nollywood, tsegumi, salo, jarumai da sauransu.
āļøLabarai da suka shafi alāumma: Samu ainihin labarai, ciki har da labarai da zafi-zafinsu da cikakken bayani kan mutane. Muryar kawo sauyi, mutane masu ban alāajabi, labaran soyayya na ainihi, sauye-sauyen rayuwa, mutane da suka kawo canji a duniya da wasu da dama.
Abubuwa da amfanin da ke tattare da manhajar labarai na Legit:
āLabarai kai tsaye daga sassan duniya, don sanin abubuwan da ke wakana.
āRukuni masu sauki don zaben irin labarin da kuka fi so.
āShafi mai saukin amfani domin karanta labarai cikin nishadi.
āHotuna da bidiyo domin inganta karanta labarai.
āAika labarai ga abokanku a soshiyal midiya kai tsaye daga manhajar.
āKallon bidiyo, hotuna da karanta labarai sumul ba tare da jinkiri ba.
Sauke manhajar yanzu don samun dukkan sabbin labarai da ke tashe ta manhajar Legit. Siyasan Najeriya da nishadi, labaran Nollywood, wasanni, labaran cikin gida daga cibiyar kasuwancin Najeriya, Legas, dukkan jihohi, da birnin tarayya Abuja.
Tuntube Mu
Muna maraba da sharhi da shawarwarinku don inganta manhajar Legit.ng.
āTuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
āShafin Intanet na Legit Hausa: https://hausa.legit.ng/
āLegit Hausa Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa
āLegit Hausa Instagram: https://instagram.com/hausalegitng
āLegit Hausa YouTube: https://www.youtube.com/@LegitTVHausa
āLegit Hausa Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
āLegit Hausa TikTok: https://www.tiktok.com/@legitnghausa
Legit.ng - Jagabaaa!
š³š¬CIKE DA ALFAHARI AKA YI DON NAJERIYAš³š¬