Legit.ng: Labaran Najeriya

Zawiera reklamy
100 tys.+
Pobrane
Ocena treści
Dla młodzieży
Zrzut ekranu
Zrzut ekranu
Zrzut ekranu
Zrzut ekranu
Zrzut ekranu

Informacje o aplikacji

Legit.ng (ex-NAIJ.com) – Nigeria News HAUSA manhaja ce mai saukin amfani, mara nauyi da aka tsara don kawo muku labarai masu muhimmanci daga Najeriya da sassan duniya. Tare da kanun labarai da labarai na cikin gida kai da dumi-duminsu, Legit ne wurin da ya dace don samun labaran da kuke so.

Da manhajar Legit.ng News App, za ku iya cigaba da abubuwa kamar haka:

⭐️Labaran cikin gida da dumi-duminsu: Tabbatar labarai masu dumi-dumi na Najeriya ba su wuce ku ba yau. Legit ne wurin da za ku samu sabbin bayanai kan siyasa, batutuwa da ake tattaunawa kullum, labaran wasanni, tattalin arziki da kasuwanci, zafafan labaran jarumai, da saura. Zabi rukunin irin labaran da ka ke tak manhajar Legit.ng.

⭐️Kanun labarai a kullum: Kuna son sanin abin da ke faruwa a sassan duniya? Samu kanun labarai na kullum legalne, manhajar labarai na duniya tare da labarai da dumi-duminsu tare da cikakkun labarai kan muhimman abubuwa duniya.

⭐️Labaran Kasuwanci da Tattalin Arziki: Samu bayanai masu amfani kan tattalin arziki da kasuwanci nan take duk lokacin da kuke bukata a ko ina. Samu labarai kan kasuwanci, kudi, tattalin arziki, masana'antu, kasuwan hannun jari, kasuwan sufurin jiragen ruwa, da kudi a manhajar Legit.ng.

⭐️Siyasa: Ku cigaba da samun sabbin labarai kan tsare-tsare da siyasa, ciki har da fashin baki a kan wayarku. Samu fashin baki kan harkokin zabe, Majalisar Tarayya, Fadar Shugaban Kasa, manyan jam'iyyun siyasa, zabukan jin ra'ayi na siyasa, zabe da kungiyoyin jihohi.

⭐️Labaran nishadi da rayuwa: Karanta sabbin labarai kan hirar jarumai, labarai masu zurfi kan jarumai, da dukkan labaran masana'antar fim da masu nishadantarwa a manhajar labarai na Legit.ng. Kada ku tsaya ga kanun labarai ku samu cikakken bayani kan mutanen da kuke kauna ta hanyar samun bayanai masu zafi kan sabbin fina-finai, wakoki, nollywood, tsegumi, salo, jarumai da sauransu.

⭐️Labarai da suka shafi al'umma: Samu ainihin labarai, ciki har da labarai da zafi-zafinsu da cikakken bayani kan mutane. Muryar kawo sauyi, mutane masu ban al'ajabi, labaran soyayya na ainihi, sauye-sauyen rayuwa, mutane da suka kawo canji a duniya da wasu da dama.

Abubuwa da amfanin da ke tattare da manhajar labarai na Legit:
◉ Labarai kai tsaye daga sassan duniya, don sanin abubuwan da ke wakana.
◉ Rukuni masu sauki don zaben irin labarin da kuka fi so.
◉Shafi mai saukin amfani domin karanta labarai cikin nishadi.
◉Hotuna da bidiyo domin inganta karanta labarai.
◉Aika labarai ga abokanku a soshiyal midiya kai tsaye daga manhajar.
◉Kallon bidiyo, hotuna da karanta labarai sumul ba tare da jinkiri ba.

Sauke manhajar yanzu don samun dukkan sabbin labarai da ke tashe ta manhajar Legit. Siyasan Najeriya da nishadi, labaran Nollywood, wasanni, labaran cikin gida daga cibiyar kasuwancin Najeriya, Legas, dukkan jihohi, da birnin tarayya Abudża.

Tuntube Mu

Muna Maraba da Sharhi da Shawarwarinku z Inganta Manhajar Legit.ng.

◉Tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
◉Shafin Intanet na Legit Hausa: https://hausa.legit.ng/
◉Legit Hausa Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa
◉Legit Hausa Instagram: https://instagram.com/hausalegitng
◉Legit Hausa YouTube: https://www.youtube.com/@LegitTVHausa
◉Legit Hausa na Twitterze: https://twitter.com/legitnghausa
◉Legit Hausa TikTok: https://www.tiktok.com/@legitnghausa

Legit.ng - Jagabaaa!

🇳🇬CIKE DA ALFAHARI AKA YI DON NAJERIYA🇳🇬
Ostatnia aktualizacja
27 cze 2022

Bezpieczeństwo danych

Podstawą bezpieczeństwa jest wiedza o tym, jak deweloperzy zbierają i udostępniają Twoje dane. Sposoby zapewniania prywatności i bezpieczeństwa danych mogą się różnić w zależności od użycia aplikacji, regionu i wieku użytkownika. Te informacje podał deweloper i z czasem może je aktualizować.
Żadne dane nie są udostępniane innym firmom
Dowiedz się więcej o deklarowaniu udostępniania danych przez deweloperów
Aplikacja nie zbiera danych
Dowiedz się więcej o deklarowaniu zbierania danych przez deweloperów

Co nowego

⭐ A ranar 17 ga watan Oktoba 2018, manhajar labaran Najeriya NAIJ.com zai sauya suna zuwa Legit.ng :tada:
⭐ Za ku iya saukar da shi cikin 9MB kacal kuma ku samu labarai da duminsu, na kasuwanci da tattalin arziki, wasannin kwallo, labaran duniya, ra'ayi riga, siyasa, da sauransu.
⭐ Mun kara gudun bude labarai a manhajar ba tare da bata lokaci ba.