10 t+
Downloads
Indholdsklassificering
Alle
Screenshot
Screenshot
Screenshot

Om denne app

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan dan littafi yana Bayani ne spil da Zakkah en addinin Musulunci cikin harshen hausa, Domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi sauki wajen yada Sako en cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta Buga littafi en rarraba shi, da fatan za'a Samu Wani wanda Zai dauki nauyin Wannan Aiki en matsayin Sadakatul Jariya Domin cigaba da gudanar da Wannan Aiki na alkhairi ta yadda Wata rana zai zamanto akwai Tarin littattafai masu YAWA cikin harshen Hausa. ina Kuma Aiki can opdatere en yanzu dan ya Zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah Domin dada saukaka shi ga mai Karatu.
Opdateret
5. aug. 2016

Datasikkerhed

For at du kan beskytte dine data, er det vigtigt at sætte sig ind i, hvordan udviklere indsamler og deler disse data. Databeskyttelses- og sikkerhedsprocedurer kan variere afhængigt af din brug, din region og din alder. Udvikleren har leveret disse oplysninger og kan løbende opdatere dem.
Der deles ikke data med tredjeparter
Få flere oplysninger om, hvordan udviklere angiver, at de deler data
Der blev ikke indsamlet data
Få flere oplysninger om, hvordan udviklere angiver, at de indsamler data