English Hausa Kamus

Wannan manhaja ce daga shamsuddeen mai dauke da kamus na turanci da Hausa wanda zaku samu a shafin www.kamus.com.ng

Wannan kamus yana dauke da ma'anar kowace kalma hade da parts of speech, haruffan furuci (IPA pronunciation), kusan kowace kalma mun sanya ta a cikin jimla hade da fassarar ta domin mutane sunan yanda ake anfani da ita.

Wannan manhajar tana ɗauke da kalmomin darussan kimiyya (Science), dana darasin lafazi (Linguistics), dana darasin tinanin mutane (psychology), da kalmomin aikin likita (Medical) kai dama kalmomin sauran darussa da dama.

Idan an samu wata matsala gurin aiki da wannan manhajar ko kuma an samu wasu kalmomi da ba su sai a sanar damu. Za kuma ku iya zayartar shafin mu na yanar gizo domin karanta wannan shafin online ko kuma karanta darussan koyon turanci da Hausa. Kada kuma ku manta kuyi 'rate' na wannan manhajar.

Wassalam. Shamsuddeen Zakaria daga Zariyar Jihar Kaduna

Wannan manhajar a halin yanzu babu tamkar ta a cikin wannan store, domin kuwa baza ka taɓa samun irin ta ba a halin yanzu.
Read more
Collapse
4.6
21 total
5
4
3
2
1
Loading...

What's New

Yanzu mun sanya Kamus na Hausa zuwa zuwa Turanci
Read more
Collapse

Additional Information

Updated
September 27, 2018
Size
13M
Installs
1,000+
Current Version
1.4
Requires Android
2.3.3 and up
Content Rating
Everyone
Permissions
Offered By
Shamsuddeen Zakariya
Developer
Zaria, Kaduna State Nigeria
©2019 GoogleSite Terms of ServicePrivacyDevelopersArtistsAbout Google|Location: United StatesLanguage: English (United States)
By purchasing this item, you are transacting with Google Payments and agreeing to the Google Payments Terms of Service and Privacy Notice.